Jama'aa Dama haka aure yake da wuya?? hmmmmm
                
            
                hmmm..daman ba'a gaya Miki ba? ai duk act of Ibada haka take da wuya                
            
                adai kara hakuri, in kinga baza ki iya ba, ki tuna Aljannarki na kafanshi kuma kinsan komai mai karewa ne amman inkin shiga Aljannah babu fita.
Allah Ya baki ikon zama❤️❤️❤️                
            
                kada a razanamu fa                
            
                🤣🤣 ai kuwa kam                
            
                Aswear                
            
                muna tunanin shiga ana cemana akwai wahala. gwara muna karyawa da Dan wake da dare Kuma mu ci indomie                
            
                Kinje kici banza kenan, banza bata samu ba lol, sorry dear, Allah ya kawo miki sauki 🙏                
            
                Ameeen 📿 📿                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment