Muntaso tare shekarum daya 23 years tunda mukarabu saboda za a bata wani dan uwanta nayi kokarin na dena soyyaya saboda munsaba 4 year muna tare muna son junan mu bayan wasu watanni naji abun yana damuna munsaba kulin muna waya sosai da video call bana 3 hours ban kirata ba kota kirani tanayimin abubuwa sosai nima haka bana eeya kula wasu mata saboda ina sonta koda wata mace tacemin tana ina burgeta ina bayabay da ita saboda gudin bacin ran Amman yanzu nayi kokarin na sami kamarta abun yana bani wahala saboda inayiwa mace senaga kamar tana sona ne don wani abu nawa ni kuma ina gani kamar idan ba abun nan zata dena kulani ko ta juyamin baya inaso nayi sabuwar baby bandamu da se me kyau sosai ba ko fara nida inason tsafta da fadar gaskiya da amana
Allah ya maka zabi mafi alkhairi.
taya kasan other ladies nason abun hannunka neh?koda hakan ne not all ai
kacire hakan aranka and give it a try, and I pray ur first trial should be the very best brother☺️
Master inbakada abin hannu ma soyayya ba naka bane kacire wannan aranka matan kirki sunan nan da yawa
Exactly matan kirki basa karewa ,hakama mazan kirki basa karewa ka keep praying brother Allah yabaka waddama tafi waccen
So sad 😞 abun baiyi Dadi ba😣Tohm ni Ina sonka koh zaka bani Dama Dan Allah
poster zo ga aunty na na baka halak malak 😂😂😂
We moveee 😂😂😂
ikon Allah....danayi maka mey?you no serious
Addu,ar kenan Amen
🙄🥹
Ameen 🙏 Thank you
amen 🙏 Thank you 😊
to Allah yasa da gaske ne
Dm uthmanabdullahi00@gmail.com
lol 😂 ita da bata san komi ba ba ruwan ta
Allah zabar da Alheri
Amen 🙏
kacire aranka please
hhh to where
Inshaa'Allah Thank you 🕺🏼
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment