Aslm 
please I need your help and advice from you guys 
ina cikin damuwa sosai 
I'm 20years old  iyaye na suna  raye amma ninake ma kaina komai  ba wata sana a nake ba sai da Samarina su bani kudi wasu su bani dan Allah wasu kuma sai  sunyi abu dani suke bani 
allah ya sani abun yana damuna Wlh I don't know what to do 🥺😭 ina so in biya kudin makaranta na bansan ya zanyi ba I really need your prayers please 🙏🏻 😭 ba a son raina nake Iskanci ba 
sai dan na samu kudi na biya ma kaina bukata a rayuwa 🥺
                
            
                subhanallah kiyi kokarin koyan sana’a komin kankantar ta                
            
                Assalamu alaikum… Subhanallah life sometimes is not fair. however, I will talk to my sister to get permission from admin to reach out to you and verify your situation. kindly tell me your location. Allah ya kare ki Ameen.                
            
                thank you 😊                
            
                amen brother thank you so much 🥰                
            
                ALLAH sarki                
            
                🥺                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment