Assalamu alaikum wa rahmatullah! Ina kwananku! Nikam tambaya ce nake da ita ga maza da mata.
MAZA
Me ya sa har yanzu wasu mazan ba za su waye su dinga fara duba 'halayya da dabi'un mace' ba, kafin su duba kyawunta?
Me ya sa kyau ya fiye muku kyawawan halaye, tarbiyya da kyawawan dabi'u muhimmanci?
Me ya sa da yawanku bakwa son mace mai saka 'Hijabi', wacce bata caba kwalliya tana 'slaying', kun fi son 'yan kwalisa?
Da yawan ku sun yi asarar 'Mar'atus Saliha', saboda kawai 'she is not beautiful', ko kuma she wears 'Hijab', don haka you feel 'she's not presentable'!
MATA
Me ya sa har yanzu wasun ku sun kasa wayewa, su dinga duba addini, kyawawan dabi'u da halayen namiji da fari, kafin duba nauyin aljihun shi?
Da yawan mata sun yi asarar 'Miji nagari', saboda kawai ba shi da kudi!
TAMBAYA! ME YA SA?
saboda kowa yanason hutawa🤣🤣
You are right but to me kwaciyan hakanli yafi min komai. Samin mijin nagari mai rufin asiri yafi mijin ba nagari mai mansion house.
You know not everyone is the same, a person's appearance can be very deceive full sometimes wat you see physical can deceive you.
wasu yan matan zaki gan su kullum da hijab but their characters and everything isn't wat it looks like from the outside... wasu kuma zaki gansu very modern, you will think sef basu san koma a addini bah but it's not wat it looks like. And i believe har yanxu akwai mazan da suke bin masu hijab din kawai de you won't know, the world is too big to know everything abt it.
Akan mata masu bin masu kudi kuma... Sometimes men aren't trustworthy sorry to say, zaki so mutum tun kafin ya zama wani abu amma daga ya samu duniya sai ya manta da ke or to cut it short he might even leave you for someone else. We women we are very emotional zamu iya son mutum a yanda ke if we re really in love with him even if he isn't that rich but the world has turn into something else where trust no longer last long... May Allaah give us the best we deserve
Na fahimce ki ko. Allah Ya hada kowa da nagari
Gaskiya ne. Allah Ya hada kowa da nagari
Ameen
as for the men, Sometimes the focus is physical and there is nothing wrong with that. but choosing physical features alone at the expense of the others can be expensive. it is the aim of everyone of us to find the right person. But sadly, if we're choosing them for the wrong reason, then we're not finding the right person.
You and I as human beings are made up of three parts, the mind, body and a soul. and if we choose one aspect of you as a human being in greater worth over the other, then we are out of balance and we'll find that person we decided to marry only for her looks will lead us away from that balanced ideal life.
as for the capitalist sisters, you may find a man that has the wealth, the physical, the mind, but not the dean. then you'll find your life more miserable and depressed as tho you married a poor man.
majority yanzun daga mazan har matan duk ba'a son wahala,kowa yafison yaji dadi wanda kuma bakowa yake samun haka ba..arziki na Allah ne fatan mu Allah yahadamu da mazaje nagari
There's beauty in hijab. And a lady is more presentable when she's properly covered regardless of whether tana da addini ko bata da shi.
Saboda yanzu da yawan iyaye sun daina aikinsu sbd ance zamani ne 'ya'ya suna da 'yanci bayan wanda musulunci ya basu. Sbd da mu mazan da matan mafi yawa bamu san kanmu ba ballantana mu San abinda ya dace damu. Saboda..... abubuwan da yawa
zamani ne y canja wani sai Kaga yana da kudin amma yana da Hali me kyau wani kuma ba kudi b Hali mai Kyau sai.masifa d rashin kwanciyar hankali fata kawai ayi adua allah y zaba abinda yafi alkhairi
on behalf of us we are sorry 🙏 but nowadays we no longer walk with CT scanners 🤩 so we can't 👀the inner beauty
CT Scanners?
Gaskiya you get it wrong, na rabu da budurwar da nake so na aura because of sa Hijabi, at first tace zata na sawa, she thought I'll be reluctant if soyayya ya debe ni. But unfortunately for her I know what I want da nayi insisting sai ta fito ta gaya min gaskiya she can't be wearing it to the extent of calling me dan Kauye. Babanta ma yayi yayi ya gaji. Getting that Maratus Saliha is what is hindering a lot of men from getting married. Dan Dan Iska ma baya so ya auri ya Iska yana son kamilaliya. Forget about guys following this kyal kyal in sunzo aure chanzawa suke
wlhy Kau da xamu fahimta adawo abinda Allah yace da auren wasu fituntuni surage wlhy Allah yasa mudace
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment