Feb 15, 03:48 PM

I don't know what to do kuma wlh I love this guy

Good Afternoon plz share this and hide my ID I don't know what to do shawara nake nema muna soyaya da guy dinan Barr ne nimah law nake karatu a court ma muka hadu time din ina Attachment mun fara soyaya har an fara maganan Aure sai yake fadamn wai sai dai na bar karatuna dan bazaiyi aure matarsa na karatuba kuma fa da karatun yagani and ni a gida ban yi tunanin zaa bari ba ko zaa bari wlh ba zan ajiye karatuna ba, na fadamai bazan bar karatuna ba sai yake cemn wai sai dai mufasa auren, wai zai nemi wata tunda bamu hada hankalin mu ba wlh daren da yafadamn haka kwana nayi ina kuka wlh ban taba son wañi kamar shi ba kuma ni ba mai kula samari bane wlh maza basa gabana amma ya mn haka💔Ni a tuna ni na inhar da gaske yana sona zai barni da karatuna

Replies

(23)
Feb 15, 04:18 PM
Feb 15, 04:24 PM
That means ba da gaske yake sonki ba kenan? ko ke din son da kike masa ba na gaskiya; ko kuma dukkanku ba soyayyar gaskiya kukewa juna ba. Because a duk wata soyayyar gaskiya akwai 'sacrifice' Daya daga cinkinku ya zama dole yayi sacrificing abunda yakeso
Feb 15, 04:32 PM
Umar Pharouq Feb 15, 04:24 PM
That means ba da gaske yake sonki ba kenan? ko ke din son da kike masa ba na gaskiya; ko kuma dukkanku ba soyayyar gaskiya kukewa juna ba. Because a duk wata soyayyar gaskiya akwai 'sacrifice' Daya d[...] That means ba da gaske yake sonki ba kenan? ko ke din son da kike masa ba na gaskiya; ko kuma dukkanku ba soyayyar gaskiya kukewa juna ba. Because a duk wata soyayyar gaskiya akwai 'sacrifice' Daya daga cinkinku ya zama dole yayi sacrificing abunda yakeso
0
guy this sacrifice you're talking about is an expensive one. personally, I don't support that.
Feb 15, 04:40 PM
You know what sister just pray for the best..and don’t forget Du’a can change what is impossible to possible😊kuma Allah ya zaba muku mafi Alkheri kwai
Feb 15, 05:13 PM
Just pray for the best. kuma kar ki bar karatun ki. In shi Rabon ki ne bare taba wuce ki ba.
Feb 15, 05:15 PM
agaskiya this decision is very expensive. our parents invest in us by educating us saboda susamu sauki idan Allah ya bamu daukaka tawannan karatun,so kobakomai na tabbata kinada burin sakawa iyayenki ta karatunki insha Allah so kinga shawarata kifadawa iyayenki yadda kukayi dashi and the most important thing is Addua,what ever we are doing tunfarko is munemi zabin Allah walh yafi bawai mufara biyewa zuciyarmu ba.Allah yasa mudace.
Feb 15, 06:16 PM
MuhammadS Feb 15, 04:32 PM

guy this sacrifice you're talking about is an expensive one. personally, I don't support that.

1
gskia kam, he suppose to make the sacrifice koh ya bari ta gama karatun tunda ciki ya same ta, haba ya xaayi shekara da shekaru ana karatu ace rana daya an dakatar mata dashi. yaji tsoran Allah cause in sister shi ce saurayin ta ya yanke wannan hukuncin sai inda karfinsa ya kare
Feb 15, 06:23 PM
My sister don't make the mistake of dropping out of school, no responsible man will like to marry Jahila in this era. Fita sha'anin shi focus on your studies. In da rabo zaki hadu da want even before graduating.
Feb 15, 07:03 PM
mafaka yake nema Kuma sai yazo daidai dacewa yasan bazaki bari ba
Feb 15, 07:46 PM
Anonymous #3 Feb 15, 06:16 PM
gskia kam, he suppose to make the sacrifice koh ya bari ta gama karatun tunda ciki ya same ta, haba ya xaayi shekara da shekaru ana karatu ace rana daya an dakatar mata dashi. yaji tsoran Allah cause [...] gskia kam, he suppose to make the sacrifice koh ya bari ta gama karatun tunda ciki ya same ta, haba ya xaayi shekara da shekaru ana karatu ace rana daya an dakatar mata dashi. yaji tsoran Allah cause in sister shi ce saurayin ta ya yanke wannan hukuncin sai inda karfinsa ya kare
0
very true. Allah yasa su waye
Feb 15, 08:09 PM
Duk namijim kwarai ko kuma mutumin arziki bazai hanaki illimi ba,saboda haka ki share hawayenki,Allah ze kawo miki wani,ki zama cikakkar Barrister,iyayenki suyi alfahari dake,Saboda namiji zaki rushe goals nake da kikeso kiyi achieving,Bazai yiwu ba baiwar Allah,ki nustu ki kra tunani,kuma kiyi hakuri,”Innallaha ma”a sabirin”
Feb 15, 08:48 PM
MuhammadS Feb 15, 07:46 PM

very true. Allah yasa su waye

0
Ameen ya rabbi
Feb 15, 10:46 PM
Sister aii keda kanki mah kin ma magana dakika ce in har dagaske yake sonki zai barki kiyi karatunki and kenan baya sonki..... someone who loves you will always want the best for you... okay assuming ya aureki kuka hayaiyafa and rai yyi halinshi kuma ba karatu kika karasa balle ace akwai kwalin karatun who will take care of the kids and with what will you take care of kids ko kuma Family inda muna generation inda abun hannun ka sukeso......yeah abun Allah dayawa but shima fah yace tashi in taimake kah
Feb 16, 07:51 AM
Umar Pharouq Feb 15, 04:24 PM
That means ba da gaske yake sonki ba kenan? ko ke din son da kike masa ba na gaskiya; ko kuma dukkanku ba soyayyar gaskiya kukewa juna ba. Because a duk wata soyayyar gaskiya akwai 'sacrifice' Daya d[...] That means ba da gaske yake sonki ba kenan? ko ke din son da kike masa ba na gaskiya; ko kuma dukkanku ba soyayyar gaskiya kukewa juna ba. Because a duk wata soyayyar gaskiya akwai 'sacrifice' Daya daga cinkinku ya zama dole yayi sacrificing abunda yakeso
0
anan fah ba maganar sacrifice.. yaza ayi sama da shekara 20 iyayen ta duna biya mata kudin makaran ta wani can a waje yazo yace sai tadaina karatun
Feb 16, 07:52 AM
see me see trouble gsky wannan Dama akwai tambaya akan soyayya Nd yake miki hajiya kila yana so ya fice be yake Neman hanya kar kice y yaudare ki shys y kawo wannan zancen yasan bazaki yadda ba jst keep on praying ki dena ma wani kato kuka ki kaima allah kukan ki rabo be zo ba bare ya kare
Feb 16, 02:30 PM
just let him go dama tun tuni ba sonki yake ba kawai sbd aiki yace ze fasa aurenki just take heart adduar iyayenmu bazasu taba barinmu mu auri mazan banza ba Allah ya baki wanda ya fishi
Feb 17, 01:11 AM
Ni dai shawarata ɗaya ce kiyi hakuri kar ki daina karatunnan domin yana da matukar muhimmanci
Feb 17, 06:46 AM
Baiwar Allah kifita rikicinshi sabida baida wani dalilil hanaki karatu A addinance koh A shari ance , dama ace Aikinneh yace bazakiyi practicing law dinbah toh wannan saii ache dama shari a bai yarda bah base on wasu ulama, Amma haka kawai yace kibar karatu toh ina soyayya anan , akwai yiyuwar ma dama yana neman meh zai rabaku neh yafake da wannan sabida yasan lallai bazaki bar karatunki bah , Kuma shawara da zanbaki ni Anawa kirabu dashi tunda Allah yajarabkeki da sonshi kiroki Allah ya ciremiki sonshi aranki , Kuma In sha Allah zaki samu wanda yafishi, lastly Gaskiya karkiyi wani double mind kawai kirabu dashi Allah zai kawo wani kuma zaki soshi in sha Allah ,Allah yazaba miki Abunda yafi Alkhairi Ameen .
Feb 17, 08:59 PM
Ferteemah Feb 15, 04:40 PM

You know what sister just pray for the best..and don’t forget Du’a can change what is impossible to possible😊kuma Allah ya zaba muku mafi Alkheri kwai

2
Ferteemah is u?
Feb 17, 09:09 PM
Abubakar Dalhatu Sulaiman Feb 17, 08:59 PM

Ferteemah is u?

0
Ehn as you see am ko🙄
Feb 17, 09:12 PM
Ferteemah Feb 17, 09:09 PM

Ehn as you see am ko🙄

0
ok to yayi kyau
Feb 18, 09:51 AM
Lol run for your life, don't let emotions make you regret later...No man will be against your achievement if he really loves you Supporting each other and Making each other's dreams come true that wat is all abt love, making sacrifice is also part of it but not this kind of sacrifice (am not in support of this). But it's your life, so this careful abt urself and your family too coz dey re equally involved
Feb 20, 02:26 PM
Gaskia baikamata yahanaki bah koh bayan aurenku abubuwa zasu iya chanjawa shawarata anan shine karki bar karatunki kuma kiyi addua allah ya ktauta
×