wai meke faruwa da maza ne yanzu, da anga mace tana da dan kyau ko tana da shape, bugu da kari ace ma tayi karatu, ko tanada wani wayewa na rayuwa shikenan, se su dauka ba wife material bace, su rika zuwa mata da maganganu na banza, ko kawance mallam kai zaka so kanwar ka ta zama kawar wani gardi ko abokiyar bashi shawara? ko kawai suzo don bata lokaci ba don aure ba, haba gaskiya ya kamata a gyara
Leave them, until when same is done to their daughters or sisters.
Its unfortunate, Men are suppose to be protectors but have turned to predators of women
Allah yashirya mana generation neh ya rigada da yabaci not men nor women dukka sae a hankali, Allah yasa dae mudace yabamu mu maza mata nagari and mata mah din ya basu nagari because the all stuffs is scary gsky
ok maam
To idan maza na da laifi ae suma matan suna da laifi koh to me is idan mace ta kama kanta ae ba Dan iskan da ya isa ya zo ya gayamata maganar banza so sai mun hadu duka mun gyara Allah ya kyauta Allah ya shirya mu baki daya
๐๐๐๐ Kamar ya ok
wani irin kamun kai kike magana? kina ina da shigar mutunci, har wajen wajen aikin mutum, cikin mutane ma ana fada ma mutum matar aure ce wannan fa yana fadin ai nima mijin aure ne, tayi mun ina sonta, mutane are going too far hajiya, Allah dai ya tsare mu ya kare mu yasa mufi karfin zuciyar mu kawai
To wanna Kuma maybe ita ta bashi fuska shiyasa ya mata haka ban ce Babu maza masu irin haka ba but ya kamata mu fadawa kan mu gaskiya Kuma muyiwa kan mu adalci komai fa a rayuwar wallah wuri yake samu idan mutum bai samu fuskar yin haka wallah duk iskanci mutum sai dai yayi daga nesa Allah ya shirya mana zuri'a
ni kuwa sai nake ganin duk rashin bada fuska da mutum zaiyi dan iska dai dan iska ne
Sai bango ya tsage kadangare ke samun shiga.
haka ne kam, a rike mutuncin kai, a natsu, a guji rudin zuciya, Allah ya shirye mu ya kuma tsare mu
fact...
wannan gaskiyane musammma Ace bazawarace shikinan ai
hakane
wallahi ba haka bane shi Dan iska baya ganin wannan idan hijabe najankasa mutum yasa to wallahi sai sunbisa
Thank you Nima abunda na gani kenan
To Allah ya kyauta Allah ya shirya mu baki daya but I believe Allah yayi wa hijabi wata baiwa da Dan iska sai dai ya kalle ka daga nesa and Kuma dai kin San yadda zamanin yanzu yake masu Saka hijabi ma suna suka Tara Kuma Hausa since sai bango ya tsage qadangare yake samun wajan shiga well Allah ya mana tsari da irin su Ameen
zahirin gaskiya shine Men are materialistic beings but it depends on how laser focused a man is for him to be have a great logical sense,misali โannuna maka macce graduate very beautiful and in good shape gashi tanada wayewa,ga iya maganaโwayayyen namiji with great logic knows this is a wife spec but there are alot of weak men out there that the first thing which will come to there pathetic mind is โaih er jami ah ceh,yakamata insamu rabonaโlike haryazama inharma those type of men sukaji ance macce er jamiah ceh kohko tawaye toh kawai er iska ceh,Not all men are thesame but some men are the definition of weakness in masculinity
kuma
kada a sake cemana gardi ๐ฅฑ๐ฅฑ๐ฅฑ kalmar nan tana cimin tuwo akwarya aga namiji iya namiji ace mai gardi ๐๐
to me zance mata ne nikam
yeah yeah,it does help,its better with it than without it
please what are the most important questions and things you should know about a person you just met and hoping it leads to marriage
Please if you have the qualities that you just mentioned, will like to have you as a wife
Tell them ka. Allah yasa mu dace
Dr anya kuwa kai ba bestyn wata bane, anya kuwa๐๐
Matchmaking is prohibited on this Forum
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment