Jan 22, 07:06 PM

i want to marry a Christian girl

Christian girl are very attractive and gorgeous I will love to marry one of them but when so ever I told my mom about it she's against it wai duk matan da Muslim sukeda shi narasa Wanda zance zan aure sai Christian girl.

Replies

(41)
Jan 23, 12:21 PM
User -} Jan 23, 11:55 AM
Alhamdulillah kanason abun yafita ranka!!!dan Allah dan Annabi try to fight it through strong prayers pls,a sallar farilla da nafila duk kadage pls especially cikin sujud insha Allah komai zai daidait[...] Alhamdulillah kanason abun yafita ranka!!!dan Allah dan Annabi try to fight it through strong prayers pls,a sallar farilla da nafila duk kadage pls especially cikin sujud insha Allah komai zai daidaita.kuma fa ka yawaita istigifari sosai.Allah ya qara tsare mana imaninmu.Ma sha Allah y kaima kasan the cuteness of Muslim girls
0
Amen amen gsky nagode da shawaran ki Allah yabar zumunci
Jan 23, 12:44 PM
User -} Jan 23, 12:21 PM

Amen amen gsky nagode da shawaran ki Allah yabar zumunci

1
Amin ya Rabbi.UW
Jan 23, 01:26 PM
User -} Jan 22, 08:09 PM
Wato mafi yawan mutane idan suka tashi aure suna duba son ran su ne shiyasa ake samun matsala. So because of attractiveness and gorgeousness( To you, cause I don't see any attraction da gorgeousness w[...] Wato mafi yawan mutane idan suka tashi aure suna duba son ran su ne shiyasa ake samun matsala. So because of attractiveness and gorgeousness( To you, cause I don't see any attraction da gorgeousness wurin da ba musulunci, balle it is something that won't last forever, its perishable) you want to bring confused kids into this world? Please don't do that to your kids, you have to place them first when choosing a spouse, nothing hurts as a Muslim irin wannan barin baya da kura din, ka zo a banza ka koma a wofi, think and reason fisabilillah
9
tell him
Jan 23, 01:28 PM
User -} Jan 22, 09:28 PM
Muslim girls are the best,very preserved.one precious thing about muslims girls is that our beauty is gorgeous,very hidden and only visible to our muharrams.amma kuma kowa na abun dazai iyane,cigaba d[...] Muslim girls are the best,very preserved.one precious thing about muslims girls is that our beauty is gorgeous,very hidden and only visible to our muharrams.amma kuma kowa na abun dazai iyane,cigaba da gashi bro is your life.but dont forget this(Annabi Sallallahu Alaihi wasalam yace kuzabawa yayanku uwa tagari haka kazalika mata kuzabawa yayanku uba nagari saboda mey?samun ingantacciyar rayuwa da tarbiya).lemme ask you one question pls wai mey abun burgewa a wajensu?wa'enda ko tsarki basuyi kuma basuda. SUBHANALLAH!!
6
help me tell him
Jan 23, 01:30 PM
User -} Jan 22, 09:46 PM

I totally understand what you said they are so submissive and they know how to take care of husband. however hmmm that family division shine abun tsoro

0
so Muslim can't take care of their husband?
Jan 23, 01:31 PM
User -} Jan 23, 01:30 PM

so Muslim can't take care of their husband?

1
naso I seyam oo my sister amma check my response towards it kigani.yana sama
Jan 23, 01:41 PM
User -} Jan 23, 01:30 PM

so Muslim can't take care of their husband?

1
Muslim can take care nah very well sef
Jan 23, 04:53 PM
Amma poster dinnan daga gani soko ne walh😂 kawai don xtians suna nuna tsiraici shine wani they are attractive and gorgeous? hankali be wadaceka ba walh. Ni ko kyauta me zanyi da xtian girl, kadan cikin su ne basa wari walh!
Jan 23, 06:04 PM
User -} Jan 23, 04:53 PM
Amma poster dinnan daga gani soko ne walh😂 kawai don xtians suna nuna tsiraici shine wani they are attractive and gorgeous? hankali be wadaceka ba walh. Ni ko kyauta me zanyi da xtian girl, kada[...] Amma poster dinnan daga gani soko ne walh😂 kawai don xtians suna nuna tsiraici shine wani they are attractive and gorgeous? hankali be wadaceka ba walh. Ni ko kyauta me zanyi da xtian girl, kadan cikin su ne basa wari walh!
0
Abin haryakai haka wato duk Wanda yakeson auren Christian soko ne
Jan 23, 08:50 PM
ALLAH ya maka zabi mafi alkhairi
Jan 24, 06:59 AM
User -} Jan 23, 01:30 PM

so Muslim can't take care of their husband?

1
I did not say that but the other people do it betterr
Jan 24, 07:02 AM
User -} Jan 23, 12:02 PM
the submissive and caring din is everywhere dan uwa.indai kace rashin kunya hardai wajen abun da sukeso wannan nayarda.most atimes abun dayasa Ma'aurata keyawan samun matsala shine wannan kunyar da ra[...] the submissive and caring din is everywhere dan uwa.indai kace rashin kunya hardai wajen abun da sukeso wannan nayarda.most atimes abun dayasa Ma'aurata keyawan samun matsala shine wannan kunyar da rashin sakin jiki na matan hausawarmu which I dont knw dalilinsa kodan kar mazan suce masu yen iskane I don't knw kokuma rashin wayewar ne oho.but sorry to say inba submissive din da caring ai iyayenmu dabasu haifemuba harsukai inda sukeba yau.Alhmdulih addini yazo mana dakomai na tafiyar rayuwa.shiyasa akecewa kanemo mace yar gidan tarbiya da mutunci.
0
daman nasan you will attack me😂 you have a point amma how i wish I can send VN you will understand better from my own perspective
Jan 24, 08:11 AM
User -} Jan 24, 06:59 AM

I did not say that but the other people do it betterr

0
hmmm Allah yasa mudace
Jan 24, 08:33 AM
User -} Jan 24, 07:02 AM

daman nasan you will attack me😂 you have a point amma how i wish I can send VN you will understand better from my own perspective

0
ikon Allah ni asuwa kuma.daga stating view dina?I rest my case nikam.and also thank God is from your own perspective aftral everyone is entitled to his or own opinion.
Jan 24, 08:35 AM
User -} Jan 23, 08:50 PM

ALLAH ya maka zabi mafi alkhairi

0
Ameen
Jan 24, 11:48 AM
User -} Jan 24, 08:33 AM

ikon Allah ni asuwa kuma.daga stating view dina?I rest my case nikam.and also thank God is from your own perspective aftral everyone is entitled to his or own opinion.

0
🌚🌚🌚
×