Jan 22, 07:06 PM

i want to marry a Christian girl

Christian girl are very attractive and gorgeous I will love to marry one of them but when so ever I told my mom about it she's against it wai duk matan da Muslim sukeda shi narasa Wanda zance zan aure sai Christian girl.

Replies

(41)
Jan 22, 07:23 PM
muslim girls are the best bro, pray for the best. am sillently observing ladies here I'll take one soon.
Jan 22, 07:34 PM
Anonymous #1 Jan 22, 07:23 PM

muslim girls are the best bro, pray for the best. am sillently observing ladies here I'll take one soon.

4
wish you the best Allah yakaimu ranar aure nine babban aboki
Jan 22, 07:46 PM
Anonymous #1 Jan 22, 07:23 PM

muslim girls are the best bro, pray for the best. am sillently observing ladies here I'll take one soon.

4
Allah ya taimaka, Allah yasa a dace da alkhairi
Jan 22, 08:09 PM
Wato mafi yawan mutane idan suka tashi aure suna duba son ran su ne shiyasa ake samun matsala. So because of attractiveness and gorgeousness( To you, cause I don't see any attraction da gorgeousness wurin da ba musulunci, balle it is something that won't last forever, its perishable) you want to bring confused kids into this world? Please don't do that to your kids, you have to place them first when choosing a spouse, nothing hurts as a Muslim irin wannan barin baya da kura din, ka zo a banza ka koma a wofi, think and reason fisabilillah
Jan 22, 09:21 PM
Starrr Jan 22, 08:09 PM
Wato mafi yawan mutane idan suka tashi aure suna duba son ran su ne shiyasa ake samun matsala. So because of attractiveness and gorgeousness( To you, cause I don't see any attraction da gorgeousness w[...] Wato mafi yawan mutane idan suka tashi aure suna duba son ran su ne shiyasa ake samun matsala. So because of attractiveness and gorgeousness( To you, cause I don't see any attraction da gorgeousness wurin da ba musulunci, balle it is something that won't last forever, its perishable) you want to bring confused kids into this world? Please don't do that to your kids, you have to place them first when choosing a spouse, nothing hurts as a Muslim irin wannan barin baya da kura din, ka zo a banza ka koma a wofi, think and reason fisabilillah
9
absolutely
Jan 22, 09:28 PM
Muslim girls are the best,very preserved.one precious thing about muslims girls is that our beauty is gorgeous,very hidden and only visible to our muharrams.amma kuma kowa na abun dazai iyane,cigaba da gashi bro is your life.but dont forget this(Annabi Sallallahu Alaihi wasalam yace kuzabawa yayanku uwa tagari haka kazalika mata kuzabawa yayanku uba nagari saboda mey?samun ingantacciyar rayuwa da tarbiya).lemme ask you one question pls wai mey abun burgewa a wajensu?wa'enda ko tsarki basuyi kuma basuda. SUBHANALLAH!!
Jan 22, 09:29 PM
Starrr Jan 22, 08:09 PM
Wato mafi yawan mutane idan suka tashi aure suna duba son ran su ne shiyasa ake samun matsala. So because of attractiveness and gorgeousness( To you, cause I don't see any attraction da gorgeousness w[...] Wato mafi yawan mutane idan suka tashi aure suna duba son ran su ne shiyasa ake samun matsala. So because of attractiveness and gorgeousness( To you, cause I don't see any attraction da gorgeousness wurin da ba musulunci, balle it is something that won't last forever, its perishable) you want to bring confused kids into this world? Please don't do that to your kids, you have to place them first when choosing a spouse, nothing hurts as a Muslim irin wannan barin baya da kura din, ka zo a banza ka koma a wofi, think and reason fisabilillah
9
Thanks bro I really appreciate
Jan 22, 09:30 PM
Comment has been deleted
Sis or Bro bama hausawaba kawai ai akwai yare musulmai kuma masu tarbiya.lets just generalise muslims yafi.Allah yasa mudace.
Jan 22, 09:46 PM
I totally understand what you said they are so submissive and they know how to take care of husband. however hmmm that family division shine abun tsoro
Jan 22, 09:53 PM
komin lalacewa naka yafi,kayi addua kabar ma Allah sauran duk gamun nan muna jiran zabinshi
Jan 22, 11:20 PM
off all the pretty ladies Islam has kept for you? reserved for that matter well kowa da choice nasa..... the same christian ladies too are rushing over our muslim guys cause they know what they see and Kai Kuma kana son ka Kai kan ka, no offense thou Allah ya baka ta gari
Jan 23, 02:11 AM
Starrr Jan 22, 08:09 PM
Wato mafi yawan mutane idan suka tashi aure suna duba son ran su ne shiyasa ake samun matsala. So because of attractiveness and gorgeousness( To you, cause I don't see any attraction da gorgeousness w[...] Wato mafi yawan mutane idan suka tashi aure suna duba son ran su ne shiyasa ake samun matsala. So because of attractiveness and gorgeousness( To you, cause I don't see any attraction da gorgeousness wurin da ba musulunci, balle it is something that won't last forever, its perishable) you want to bring confused kids into this world? Please don't do that to your kids, you have to place them first when choosing a spouse, nothing hurts as a Muslim irin wannan barin baya da kura din, ka zo a banza ka koma a wofi, think and reason fisabilillah
9
confused kids kam! addinin yara tun kafin su zo duniya an zabi gender da zasu zama musulmai... Abun ba dadi sam
Jan 23, 07:16 AM
my Brother abinda kake shirin aikatawa ba haramun bane domin addini ya hallata hakan kuma in ta musulunta a dalilinka kayi jihadi. To amma upon all the beautiful,cute,brave, gorgeous, kind-hearted,and educated girls Islam reserved for you saika tafi wata qabilar nema? gida bai qoshi ba xa a Kai dawa? To amma mene ne matsalar kuma abin dubawar anan shine idan tuban nata baikai har xuciya ba kuma fa kamar yadda ya faru da wani annabi but I couldn't remember his name. kokuma akwana a tashi ita ta rinjaye ka kasan yadda xuciya take batada da qashi kokuma yaran ku watan watarana kaga sun juyawa addinin musulunci baya. If to say you know the hatred they have for Islam and Muslims in general wllh baxa kayi shaawar hada iri dasu ba. So to cut the long explanation my brother your mom is right and tafika gaskiya kuma tayi maka abinda ya dace duk uwa tagari tayiwa yayanta so ka gode mata ka kuma yi mata biyayya abisa duk hukuncin data yanke a Kai trust me you will thank her later.
Jan 23, 07:32 AM
Fatima lawal Jan 23, 07:16 AM
my Brother abinda kake shirin aikatawa ba haramun bane domin addini ya hallata hakan kuma in ta musulunta a dalilinka kayi jihadi. To amma upon all the beautiful,cute,brave, gorgeous, kind-hearted,an[...] my Brother abinda kake shirin aikatawa ba haramun bane domin addini ya hallata hakan kuma in ta musulunta a dalilinka kayi jihadi. To amma upon all the beautiful,cute,brave, gorgeous, kind-hearted,and educated girls Islam reserved for you saika tafi wata qabilar nema? gida bai qoshi ba xa a Kai dawa? To amma mene ne matsalar kuma abin dubawar anan shine idan tuban nata baikai har xuciya ba kuma fa kamar yadda ya faru da wani annabi but I couldn't remember his name. kokuma akwana a tashi ita ta rinjaye ka kasan yadda xuciya take batada da qashi kokuma yaran ku watan watarana kaga sun juyawa addinin musulunci baya. If to say you know the hatred they have for Islam and Muslims in general wllh baxa kayi shaawar hada iri dasu ba. So to cut the long explanation my brother your mom is right and tafika gaskiya kuma tayi maka abinda ya dace duk uwa tagari tayiwa yayanta so ka gode mata ka kuma yi mata biyayya abisa duk hukuncin data yanke a Kai trust me you will thank her later.
0
I will Thank you I appreciate ur advice
Jan 23, 07:40 AM
kayya an samu matsala malan wayan nan da kake gani najasa ne nasan wannan guntun sket sa fitted tufafi da suke sakawa jikin su na fitowa shine yasa suke burgeka to bara kaji wllh muslim girls are more attractive then christ shawara ka auri musulma wadda kake so take son ka idan kunyi aure wannan dress a cikin gida zata dinga yima shi zaka sha mamaki ne amma fa idan zaka iya sayen kayan wato idan zaka iya siyawa matan ka kaya hmm
Jan 23, 08:48 AM
Fatima Muhammad husain Jan 22, 11:20 PM
off all the pretty ladies Islam has kept for you? reserved for that matter well kowa da choice nasa..... the same christian ladies too are rushing over our muslim guys cause they know what they see an[...] off all the pretty ladies Islam has kept for you? reserved for that matter well kowa da choice nasa..... the same christian ladies too are rushing over our muslim guys cause they know what they see and Kai Kuma kana son ka Kai kan ka, no offense thou Allah ya baka ta gari
0
I need that mind set to live me but I can't
Jan 23, 08:49 AM
Starrr Jan 22, 08:09 PM
Wato mafi yawan mutane idan suka tashi aure suna duba son ran su ne shiyasa ake samun matsala. So because of attractiveness and gorgeousness( To you, cause I don't see any attraction da gorgeousness w[...] Wato mafi yawan mutane idan suka tashi aure suna duba son ran su ne shiyasa ake samun matsala. So because of attractiveness and gorgeousness( To you, cause I don't see any attraction da gorgeousness wurin da ba musulunci, balle it is something that won't last forever, its perishable) you want to bring confused kids into this world? Please don't do that to your kids, you have to place them first when choosing a spouse, nothing hurts as a Muslim irin wannan barin baya da kura din, ka zo a banza ka koma a wofi, think and reason fisabilillah
9
Thank you for de advice
Jan 23, 08:51 AM
Rukaiya Muhammad Jan 22, 09:28 PM
Muslim girls are the best,very preserved.one precious thing about muslims girls is that our beauty is gorgeous,very hidden and only visible to our muharrams.amma kuma kowa na abun dazai iyane,cigaba d[...] Muslim girls are the best,very preserved.one precious thing about muslims girls is that our beauty is gorgeous,very hidden and only visible to our muharrams.amma kuma kowa na abun dazai iyane,cigaba da gashi bro is your life.but dont forget this(Annabi Sallallahu Alaihi wasalam yace kuzabawa yayanku uwa tagari haka kazalika mata kuzabawa yayanku uba nagari saboda mey?samun ingantacciyar rayuwa da tarbiya).lemme ask you one question pls wai mey abun burgewa a wajensu?wa'enda ko tsarki basuyi kuma basuda. SUBHANALLAH!!
6
I just want dat mind set to live me kuma tabbas Muslim girl are cute
Jan 23, 08:52 AM
Anonymous #3 Jan 22, 09:46 PM

I totally understand what you said they are so submissive and they know how to take care of husband. however hmmm that family division shine abun tsoro

0
That wht my mom was fearing
Jan 23, 08:52 AM
Saadiya idris umar Jan 22, 09:53 PM

komin lalacewa naka yafi,kayi addua kabar ma Allah sauran duk gamun nan muna jiran zabinshi

0
Allah yazaba mana nagari amen
Jan 23, 09:27 AM
Anonymous Jan 22, 07:34 PM

wish you the best Allah yakaimu ranar aure nine babban aboki

0
item 7 will be under my control brother
Jan 23, 10:38 AM
Anonymous Jan 23, 08:48 AM

I need that mind set to live me but I can't

0
ka ta addua Allah ze easing maka InshAllahu
Jan 23, 10:46 AM
Fatima Muhammad husain Jan 23, 10:38 AM

ka ta addua Allah ze easing maka InshAllahu

0
Thank you
Jan 23, 11:55 AM
Anonymous Jan 23, 08:51 AM

I just want dat mind set to live me kuma tabbas Muslim girl are cute

0
Alhamdulillah kanason abun yafita ranka!!!dan Allah dan Annabi try to fight it through strong prayers pls,a sallar farilla da nafila duk kadage pls especially cikin sujud insha Allah komai zai daidaita.kuma fa ka yawaita istigifari sosai.Allah ya qara tsare mana imaninmu.Ma sha Allah y kaima kasan the cuteness of Muslim girls
Jan 23, 12:02 PM
Anonymous #3 Jan 22, 09:46 PM

I totally understand what you said they are so submissive and they know how to take care of husband. however hmmm that family division shine abun tsoro

0
the submissive and caring din is everywhere dan uwa.indai kace rashin kunya hardai wajen abun da sukeso wannan nayarda.most atimes abun dayasa Ma'aurata keyawan samun matsala shine wannan kunyar da rashin sakin jiki na matan hausawarmu which I dont knw dalilinsa kodan kar mazan suce masu yen iskane I don't knw kokuma rashin wayewar ne oho.but sorry to say inba submissive din da caring ai iyayenmu dabasu haifemuba harsukai inda sukeba yau.Alhmdulih addini yazo mana dakomai na tafiyar rayuwa.shiyasa akecewa kanemo mace yar gidan tarbiya da mutunci.
×