Idan kaga budurwa tana istihara akan samari biyu to dukkansu talakawa ne. idai dagaske ne Guys anima kudi
                
            
                Gsky kam just make money                
            
                No wanan maganar ta ka ba gaskiya Ba ne ka de sake wata                
            
                This is not true, there many ladies who don't give  a damn about your kudi, just because in Nigeria we have much poverty and of course everyone is generally trying to get away from it does not mean ladies are blind with guys because of Money, stop this thinking. I personally prioritize a persons character more than kudi. We all want someone that can provide which is mandatory for the Man but that is not all we are after                
            
                mata mutanen mu                
            
                😂😂😂😂
Baba akwai dan gyara a zancen nan naka                
            
                To me gsky ban yadda da wannan ba it's not true gaskiya because currently Ina dating mutum biyu dayan yanada kudi sosai dayan kuma alhmdllh yanada rufin shi daidai amma ba mai kudi to wllh in fada maka maganar gaskiya nafi son mai rufin asirin har zuciya yafi dayan kuma har gobe istikhara nakeyi akan su duk Wanda Allah y zaba min shi xan karba in kuma dukansu ma ba alkhairi bane wllh Ina maraba da wanda Allah y xabar min.
Ai arxiqi da rashin shi duk na Allah ne ba duka mata keda irin wannan halin ba do ki dinga mana adalci a daina mana kudin goro.
I rest my case 😊😊                
            
                ba gaskiya bane 🤷                
            
                kodan yunwan ciki ma yazama dole                
            
                ji nayi fa wani yana fadin haka                
            
                thanks for ur opinion                
            
                Wlh fa                
            
                Nima fa ji nayi wani yana fadin haka shine nake tambaya                
            
                Bakiji nace what's de truth about it ba nimafa bansan ko haka bane kawai dai na tambayane                
            
                To gsky ba haka bane😂😂                
            
                Amma kundai san walh mazan ma yanxu basason yar gidan Talaka kokuma wacce batada shi.sunfison wacce xasu aura su huta dan sukama raba responsibility. this is real.bance duka maza ba ooo amma akwaisu sosai.                
            
                maza sunfi son mai aiki ko mai sana,a bawai yar masu kudi ba                
            
                Allah sarki gaskiya sis kinburgeni.Amma fa walh talaucinnan ba Nigeria kadai bane is all over.kuma fa shi arziki ba lalle kudi bane ah ah,health, happiness, guidance and protection, wadatar zuciya and lots more.so maza abeg make una no too too they think sey mu mata na money be our only problem pls.Allah ya wadatamu yasa mudace  Amin.                
            
                hmmmmmm......harda yar gdan masu kudi Alhaji yana cikin qa'idojin wasu mazan believe it or not.                
            
                I don't believe this is true                
            
                it's not true gaskiya, most ladies now are struggling to make money so basa wani damu da kudin ku ba                
            
                kai I don't believe in dis
u can't just go ahead and generalize                
            
                ur 1 in a million kuwa                
            
                I don't know why guys like to make it look as if ladies are d only gold diggers.... let me ask d guys, if u were in we d ladies shoes will u like to marry a broke guy??? Answer                
            
                yes if he's faithful then i will look for the money by myself                
            
                Allah ya sawaka nidai tunanin da ban tabayi ba kenan                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment