Yau shekara 3 kenan da barin Nigeria nazo Germany Masters kuma na fara aiki anan. Toh ina bukatar na auri mace mu zauna. Shine se wata Kanwar mama na tamin recommending din wata knwar mijinta.
Mun fara soyayay tin kusan last year June. Muna yawan yin chat video da voice kuma ina ganin hoton ta amma iyaka face. Toh macen da zan aura ai ya kamata nasan shape dinta ko yamin ko? Se last week muna video call nace mata ta tashi tsaye ta haskon bayanta da camera naga shape dinta, back view. Se kawai naga tayi terminating call din. Tin sannan na dena jinta tayi blocking dina. Wai se taje tacewa antin nawa wai ni dan iska ne nace ta nunan nonon ta da kuma bayanta!π― Wasu matan kam sun morewa sharri. Na rasa abin yi saboda kunya da takaici.
In iskanci nake sha'awa duk ga mata nan inda nake, kuma inada ilimi da aiki ai se na gaji. Duk ga porn sites nan in ma wani abu nake son gani.
So nake a mana aure nayi mata visa, flight ta tawo nan kasar mu zauna na wani lokaci, ai ya kamata nasan abinda zan kawo ko? In wace bazan samu gamsuwa da ita bane mene amfanin auren?
Antin nawa tace zata mata magana mu dawo mu shrya, amma ni walh ta fita min a rai. Wannan ko anya macen aure ce?
Don Allah ku bani shawara!
ππππseriously is funny you know is not just about showing things to you is about the bound that you too share and love yes yakamata kasan irin maci dazaka aura in fact kai kasan mie kake so you just need to talk to her and explain everything idan batayi unblocked dinka bah toh maybe she is not ready for you then you should explain things to your aunty
hmmm babbar magana kenan
gaskiya dai abunda tayi Bata kyauta ba Sam Sam Amma nidai a nawa ganin ka Bata second chance taxo ta baka hakuri ta gyara sannan taje ta fadawa Anty din akan fa sharri ta maka ha yadda kukayi nan
sannan kaima yadda kayin kaman Bai dace ba dole zataji ba dadi da dai ce mata kayi ta tura ma pictures nata complete inaga Hakan zaifi.Allah y tabbatar muku da Alkhairi y shige muku gaba
hhhh ayya sorry kowa yn da fahimta but saikace ta turo maka picture nata complete but wnn ba macen arziki bace ba tunda bazata nuna mk bata ji dadi ba taje ta fada abunda bk ce ba Kawae Allah ya bk wacce tafita fakadπΉ
Explain what? I decided to marry her out of the respect I have for my aunt, not that she is fit for me. I am not interested in the relationship anynore! π
Ai ya kamata ta nunan hakan. kuma abinda ke tsakanin mu ya kamata ta gayawa antina? Haba! Ni yanxu wane bayani zanyiwa antin nawa ma ba cewa zatayi nazo kasar waje na lalace ba? π
Walh nima abinda na gani kenan. In iskanci nake so, anan ina daki akwai app din da zan shiga nayi order din mace har dakina zata zo ta same ni nayi abinda zanyi da ita. Kawai gudun fadawa iskancin ne yasa muka zabi muyi auren, amma wannan bagidajiyar tana irin wannan shirmen!π
Wlh kam hkn wasu matan sai hkr Wlh gwara kayi auren karka fada ga halaka plz ka samu koh cousin nk mn
so that's fine you should find a woman that you will live the rest of your life with don't get married for the sake of it please marriage is something else fah
gaskiya kam
maybe the way u said it was the problem to her, kasan people read meaning to everything kuma kowa da yanda ze fassara magana. And still that shape u want to see will be better ka gani ido na ganin ido.
you decided to marry her bcos of the respect u have for your aunt not that she's fit for you?
that's a very big mistake brother
Dear poster. I understand that you want to know the features of the lady you "might" but you need to understand that women are very sensitive compared to men. Therefore your manner of approach should proceed with caution and you should be very strategic. In a case like this, you should've asked for a full picture first.
Or you should've asked for her spec in a man, then ask for the kind of physique she wants then you turn the question around. I dunno if you're getting me. Then and only there she'll reveal herself
Bottom line is, you need to be really manipulative and have good communication skills in a case like this. Yes! She does have every right to feel offended because of how plain you were to her. In a world like this were body shaming is at its peak you can't expect her to take such things likely.
If you have already concluded... What advice do you need then??
I understand, but what's the point of shamelessly going to tell my aunt such an awkward thing? Isn't best that she waits to tell me what I did was wrong and settle scores with me amicably?
Tofa Well bata kyauta ba gaskiya small misunderstanding taje ta juya maganar ka tun yanzu kafin ka aure ta kenan well Allah ya sauwake maybe DAMA chan tana Neman hanya rabuwa da Kai well Allah sauwake Ameen abun da ban dariya wlh
Kace mata bagidajiya πΉ maybe bata gane nufin ka bne that's why, amma ka bata second chance mna... amma gaskia what she did isn't fair at all taje ta fadi abinda ba shikenan ba hala yarinya ce koh
poster yayi fushi
ai ba ayi haka ba daga dan samun misunderstanding ace ba ayi,kamata yayi ka kira ta ku fahimci juna kuyi clearing komai
but lemme not lie this is funny πππππ
Yayi Kamar drama din hausa novels between the poush guy and yar qauye
she should have talked to u that she's uncomfortable instead of running to her Aunt and adding Salt to what actually happened,so when she unblocks you,kayi mata mgn tunda Aure zakuyi whenever you talk to her or make her feel uncomfortable in anyway she should talk to uou
pls forgive her kasan mu mata we are sensitive and tend to do somethings based on our emotions without thinking it through
Allah ya Kara fahimta a tsakanin ku
Ayi mata hakuri dn Allah π
Ai ina kiyayewa sosai. Duk abinda ze bani damuwa bana kusantar sa
Ya zaayi na gani ido da ido bayan we are 1000s miles separated
Hmm
Akwai yarinta a lamarin ta. 18-19yrs take!
Tom shine kawae just pray Allah zaba mk abinda yafi alkhri
Walh worst of all issue dinnan da ta gayawa antina. Wama yasan inda zataje tacigaba da yadawa tinda ita ba sirri ne da ita ba. Duk wanda ya tambayeta me yasa muka rabu cemasa zatayi wai ni dan iskane!π
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment