Guys on this app wan make me crazy
Anonymous Jan 6, 12:18 PM

Guys on this app wan make me crazy 5

like why on earth will you be doing this we all know why we are here and u guys keep on doing silly thing for crying out if u are not here for a serious something back offf nah ni Wlh har nagaji
post

Replies

(103)
Anonymous Jan 6, 10:18 PM
Deleted

yhh
reply 0
Anonymous #4 Jan 7, 07:03 AM
Mafi yawansu duk haka suke,they will send you a request and da xaran kayi accepting aka gaisa akayi sharing contact akayi introduction akayi sharing pictures kowa yaga kowa to by then Kuma shikkenan magana ya qare bazaka sake jin wani motsi ba kuma,mene matsala idan kaga mutum bai maka ba kace bai maka ba? ina ganin hakan xaifi sauqi akan a shareka,ko kuma tun farko in mutum yasan ba da gaske yake ba ya daina tura request mana ya ma kamata arewaup ta fara Ι—aukar mataki akan masu irin wannan wasa da hankalin
reply 0
Anonymous #2 Jan 7, 10:07 AM
duk namiji Mai aikin yi da Kuma hankali walahi bara ka ganshi a forum Yana ta zuba ba kaman Wani radio mata aka sani da surutu mu muke gida ba abun yi ba Maza ba, mara sa aikin yi masu zaman kashe wando
reply 0
Baffancy Jan 7, 10:49 AM

Duk mace mai hankali d bazaka ganta tana forum tana surutu ba...Mace mai hankali tana can tana taya iyayenta aikin gida ko kuma koyon sana'ar d zai hanata rokon saurayi......San in ba maza a cikin wannan forum din ku kanku matan ba amfanin zuwanku nan sbd bazaku auri junan ku ba.....sannan poster ki sani idan baki yasan abin d zai fadi to baisan abinda za'a dawo masa dashi ba wannan maganar taki kwata-kwata bata dace d taribiyyar diyar kirki ba....so maza akwai masu sana'ar zaune wanda suke a shago akwai masu harkar pos wanda ko ba chart suke b to data dinsu a bude take....amma bansan ke wacce sana'a kike ba zata iya yiwuwa ko kema yar alabaku mu samu ce shiyasa kk zaman banza....Amma duk namijin d kk gani anan ba wanda baya d sana'a wacce zata rikeki ta rike wani naki ma so bakisan kowa ba dan haka ki iya bakinki kisan me zaki fadi....
reply 0
Khadija Feb 26, 11:35 PM

That's the fact and duk abinda ba a ginashi akan gaskia ba dama hakane gara ma ka fadi gaskiyar in mutum yaga ze iya toh inkuma akasin haka kowa yanemi square root
reply 0
Oluwafemi sanya Aug 29, 10:19 PM
i am new here
reply 0
Anonymous #5 Oct 19, 12:44 PM

you are right on this, but personally I think the men are not serious, just as you said maybe both genders have other girlfriends or boyfriends but won't say the truth. I've experienced speaking to some guys on this app and after going private, then the guys stop putting in effort, sai ya zama macen kadai will be the one initiating conversations, shi babu ruwanshi. I always think maybe they have a relationship that's working for them and don't need mine, but if you do have another one then why accept/ request for another. the relationship self tire somebody πŸ€¦β€β™€οΈ
reply 0
Xara Oct 19, 01:18 PM
MMUSMAN Dec 1, 09:56 PM
sorry
reply 0

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
Family palava General
what's bad in delaying marriage? Marriage
how i feel about women General
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
can you marry a raped girl? Marriage
Should i do it? she's tempting me Advice
My love for him ??? should I tell him? Advice
Why it's harder for ladies to get husbands. Advice
Why ist hard for me to find true love? Relationship
Friend request Advice
Warning to others! How porn destroyed my life Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
I need Advice Advice