help a sister plss... wasu irin spices zan hada masu qamshi me dadi that'll drive my man crazy? I used Gino curry, thyme, garlic spice amma gaba daya ni kaina Abincin sai ya min wani iri 🥹... and b wai ban iya abinci ba amma spices din basa min dadi
                
            
                kina using spice na supreme, they have the best spices and duk girkin ki ki Dunga sa ginger and garlic and u see those lovat curry and thyme na Ake yawo dashi a kasuwa a Wani transparent small rubbers Suma in kina girki dashi Zaki ji dadin shi                
            
                local curry*                
            
                Sazon spicy
Bay leaves
Garlic and Garlic powder
Onion powder 
Saffron
Ginger clove kanan fari
Black parper masoro
Onga
Master Chief
Curry nut 
Nide wadanan nake using and alhamdulillah ina tashin kan yan gidan mu sosai 😹koh makiyi na ya ci sai yayi santiii😹😹sis in Sha Allah mai gida sai ya baki tukuici😹😹😹                
            
                God bless me with a beautiful, religious wife  with 98% talent of cooking                
            
                Oregano
Rosemary
And my sis albasa yana sa kamshi da Dadi na abinci sosai idan baki amfani da albasa sosai to ki qara cos albasa tayi a girki musamman stew kai komai ma                
            
                Ameen y Allah                
            
                ina sa albasa sosai ma sabida ina son albasa ... qamshin ne na rasa abinyi akai amma na gode sai de zaki iya fadamin ko Wanne kalan abinci wani spice ya kamata a saka? irin jollof ..stew and fried rice                
            
                bana saka ginger but zan gwada... local curry irin Wanne kenan?                
            
                Duk wanda na rubuta zaki iya sawa a jollof rice macaroni spaghetti stew coucous fried rice paper soup parper  chicken                
            
                😂😂😂🤣🤣 Kinga duk wannan spices din da kikayi mentioning wlh idan bata iya amfani dasu ba koh sae ta gwammace abincinta da 😂😂😂                
            
                Too much spice makes food tasteless oo. And again it depends on what u are cooking for u to use spices                
            
                yeah garlic and ginger is a gooo                
            
                kina cin crayfish?                
            
                🤭                
            
                sosai ma... dangin kifi ne mu ai😅                
            
                thank you very much yar uwa... I used master chef...black pepper..garlic powder... bay leaves and ginger for my pepper chicken and the result was amazing 😻.. may god bless you abundantly                
            
                today I use ginger and garlic though I did not try the supreme product and the outcome hmm.. ba a magana 
may god bless you.. Amin                
            
                ok akwai yanda zaki iya simple abinci with jst crayfish, pepper,thyme curry, onion kuma yayi dadi without too much spices                
            
                ya yaya kenan?                
            
                u should try curry masala                
            
                ina da shi but qamshin baya min dadi 🥹                
            
                ok                
            
                it's not always a out spicy, ur cooking method too helps alot it depends on how u cook, kina zuba komai a lokachi daya ne kamar bayarrabiya kokuma process kike bi kaman iya mura?😅                
            
                whatever u are cooking make sure u fry ur oil with plenty onions yayi brown kina Jin aroma din onions dinki before pouring your kayan Miya or whatever to girkin ki sai yayi daban                
            
                about*                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment