Ya Allah bless us with miji na gari ya hayyu ya gayyum.
                
            
                Ameen ya Hayyu ya qayyum                
            
                Allahumma Ameen 🤲 sis Muna godiya da addu'a Muma Allah ya sa mu zama na gari a gare suuu                
            
                ameen muma yahadamu da mace tagari                
            
                Ameen ya Allah.                
            
                Amin ya Allah                
            
                Amin ya Allah                
            
                Ameen yar uwa                
            
                Ameen Ameen                
            
                Muma ya bamu mata nagari Masu son mu  for how we are......                
            
                Miji na gari yana biye daku wlh kawai matsalolinku ne sunyi yawa wanda take sonku tsakani d Allah bashi kuke so ba watakila kodan baya d kudi shiyasa amma wlh wlh wlh majority mata su suke barin damar su ta wuce su kuma tazo tana neman miji na gari....yanxu gashi dai kinyi magana d ace waji zai ce yana sonki anan din sai ki hau yanga kuma to mudai gsky shawararmu anan bama so mu hada kuma daga baya ace kun kasa dai-dai tawa...kunga baza muji dadi ba nasan wlh d maza d yawa d suke so suyi magana Amma kuma maganar zata iya zama matsala a garesu sbd koda sunyi bazasu samu abinda sukeso ba                
            
                Ameen ya Allah opposite Gender kuma mata na gari ya Allah                
            
                Ameen Ya Rabbi                
            
                me I'm even confused ma🙄
mata always praying Allah ya basu miji na gari,maza kuma suna addu'a Allah basu mata na gari 
kuma fa a mazan akwai na garin kaman yanda a matan ma akwai na garin,toh why are they not seeing each other ne??
meyasa basa haduwa?🤔                
            
                shine ai. kawai ku fito ahade                
            
                Ameen                
            
                tau Bari mu nemo bell mu buga kowa ya fito🙂                
            
                kin gane abinda yasa ba'a haduwa shine ku mata you're after money mu kuma maza we're after beauty shine kawai matsalar mu kowa d tasa matsalar...zakiga namiji y hada dukkan wasu Qualities amma in bashi d kudi shikenan bai isa y kula wata ba.....ko kuma kiga mace ta hada dukkan wasu Qualities amma sbd bata da kyau sai kiga muna gudunta kinga dole baza'a haduba....                
            
                shine kawai Dan gidana kowa yayi hakuri d wani buri nasa duniyar ma nawa take                
            
                Ameen ya hayyu ya qayyum 🙏                
            
                To muna jira. bari in fara dake. yanzu ni kin kwanta mun.                
            
                Gaskiya kam. burin nan ba inda zai kai mutum sam                
            
                ameen                
            
                eh toh,kusan hakane amma dai ba duka aka taru aka zama ɗaya ba, kuɗi ko kyau duka ba shi bane hali mai kyau shine abun buqata,in akaso mutum dan kudi kawai to me zai faru a lokacin da kudin suka qare? (dan komai na duniya qararre ne babu abunda zai dawwama) shikenan sai son ya qare a lokacin?
haka ma macen da akaso dan kyawunta,what will happen when the beauty fades away?
ay kawai mubi abnda Manzon Allah (S.A.W) ya koyar damu (wato zaben ma'aboci/ma'abociya addini da kyawawan dabi'u) shikenan sai a zauna lafiya
Allah yasa mu dace.                
            
                Tohhh😂😂😂
Na tashe ka toh                
            
                Ameen ya hayyu ya qayyum 
I seriously want to get married,  gashi date din Dana sawa kaina saura 2dayz and am still hopeful that God will do something.                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment