If you haven't married who you're dating, don't stop searching 🌚                
            
                you mean double dating is allowed ?                
            
                Dan Allah ku Dena mana irin wanan question din mu da bama yi ya kuke so kuyi kenan mu zama yan kallo🙄haba mana🌚                
            
                well Never Love whole hearted Except your spouse                
            
                Lols As If that is True                
            
                Hahahahahaha uhhmmm ina masoya ku fito 🤣🤣🤣🤣🤣                
            
                ke makiya ce....lols                
            
                Yeahbis true koh kana tantama ne                
            
                muna tan tama                
            
                girls don't keep promise try as much as you can to have 3 of them because 2 will fail you definitely 😁                
            
                @baffancy Dr pharida Aisha and siyama Kuna ina  kuzo ku bashi labari ya ce yana tantama😹                
            
                gamu nan                
            
                To sannun ku da zuwa                
            
                zahrau kina nufin ba Wanda yayi wuff dake                
            
                Hmmmm a bar kaza a gashin ta kawai Allah ya sawwaqa
amma kam......
hmmmmmmm                
            
                nidai bazan ce komai bah 😹                
            
                hhhh maine n tan tama 😹😹                
            
                Wato kin mayar damu ma wani gidan tarihinki kenan ko to b abinda zamuce kije kiji dasu                
            
                Yawwa sis fadamasa🤣                
            
                Kutttt Allah baku isa ba 😹😹                
            
                Hahahahah gashi ka fada wai miyasa abun yake Baku mamaki ne                
            
                😹😹😹                
            
                Ladies stop using your body to explore in the name of pre marital sex. Stop. When you destroy your organs or have any complication. Your so called boo will leave you for another man                
            
                you are right                
            
                that I should double date 😔                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment