I'm in love with my ustaz (islamiyya teacher )
                
            
                Ohk Tom ki gayamai mn idan bazaki iya ba ki samu frnd dinki ta fada mai tunda ai su malamai wnn bazasu ga wani abu ba tunda su suke fada mah                
            
                Yeah u gat a point                
            
                Sis ki fadamasa kawai insha Allah zai fahimce ki tunda ustazzz ne idan kuma bazaki iya send me his number kiga Aiki da cikawa                
            
                shine ai tunda masu fada dan Allah ne ๐น                
            
                ikon Allah ๐๐๐
kardaiiiiii kiyi mata kwace ferh ๐๐๐                
            
                Sannu matchmaker                
            
                wlh kuwa                
            
                ๐๐๐ kemadaiiiii kya fada ๐๐๐                
            
                Ae kinsan kawayen yanz idan baka hadu da good friend ba ynx saika zama abin gulma kuma wlh har zuciyana ina san shi                
            
                Haba de Allah ya sauwake wallah har ga Allah taimakon ta zanyi                
            
                Banajin zan iya fada masa gsky wlh sbd kunyan sa idan yana karatu bana iya kallon shi sosai                
            
                gaskiya kam nidaiiiiiii Bana goyon bayan haka wlh ko kuwa Hajiya @Seeyermerh                
            
                ehmn                
            
                Yawwa na taba hada biyu daya yayi working jan za'a kai sadaki                
            
                ok ooh Allah yasa                
            
                Hakane Wlh tunda kina sonsa ki samu number sa kiyi masa text mai tsuma zuciya wanda zai san kina sonsa idan yn sonki zai gayamiki                
            
                Tabbbb this one na real Alkunyah ๐                
            
                Ayya iddan zaki yadda Allah zan temake ki                
            
                eh hkn kuwa ๐น                
            
                ๐๐๐ Allah koh kuma ferh kin kawo shawara wlh                
            
                chb ki gayamasa kawai a so ba Al kunya sis kar late comer tayi miki shege gwara ki fada๐น๐น๐น                
            
                hhh Allah koh๐น                
            
                ehmana ๐                
            
                Tom shknn ai Allah zaba mata abunda yafi alkhri                
            
                Ameen thumma Ameen
nifa yau na fara wanna media din Ashe haka ake kwasar drama ๐๐๐                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment