how is the long distance relationship going, lna  da saurayi da yake karatu a Dubai we always chat and make calls, but the problem is ni inaso naganshi a zahiri,please ni kadai ce nake jin haka kodai kowa haka yake ji? is it okay for me to complain about it because it's getting to 2yrs
                
            
                you guys should be doing video call. ko kinason ya dawo ne?                
            
                To ay matsalar tata ba ta video call ba ce so take ya dawo koh in ce ya zo su hadu a reality                
            
                But sis kafin ki fara soyayya da shi bai fadamiki cewa yana karatu a kasar wajan bane and Kuma ba zai dawo kwana kusa ba Ida ya fadamiki to miyasa kika fara abunda kin san baza ki iya jurewa ba yanzu de shawara naki ne idan kin ga bazaki iya to a kara hakuri idan kuma bazaki iya ki fadamasa kusan abunyi Allah ya muku zabi Mafi alkari Ameen                
            
                long distance rlp  gaskia yanada cin rai wani sa'in ma sai kaji kamar I wnt work out.. Allah tabbatar  da Alheri                
            
                but doesn't he have any relatives here in Nigeria why can't he come to visit them so that u too would have dey opportunity to talk to physically                
            
                munayi,  its just that ina son ganin shi zahiri and it's getting long ne 2yrs  fa                
            
                nasani amma ban taba tunanin abin zai zama haka ba                
            
                amin fa sis it's not easy                
            
                family shi suna nan,yafi so sai ya gama zai dawo gaba daya                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                2yrs ba wasa bafa                
            
                Ah its a normal thing indai kuna communicating its not a big deal sha,sedai wani lokacin zaka dan dnga wasuwasi ganin ba tare kuke ba                
            
                in yadawo baxae komah bah cox an hanah Nigerians shigah chan sae u r age of 40 above. ƙila baekae bah kumah                
            
                There must be something, cos in lfy qalau kuma yana sonki yakamata yazo ya ganki ai, as u said its getting to 2yrs ko baizo don ke ba ai yana da parents ko kuma suma parents din nashi karatu suke a dubai 😪😝😝                
            
                toh gaskia my advice to u is that u also be patient and wait for a time I feel ur pain but be patient is just dey matter of time                
            
                ohk nagane toh hakuri shine mafita gaskiya                
            
                Gsky dai gani da ido yafi komai                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment