The chemistry is no longer there, am very concerned on how she will cope if I end things with her. What should I do?
                
            
                chemistry is no longer there, that's not amazing you should be responsible, and just imagine if it happens to you when you get where the chemistry is and that woman said to you the same thing you wanna tell this one bro                
            
                Then you should move on,it kuma Allah ya kawo mata sauki,Kai kuma Allah yashiryeka                
            
                shine kawai, wallahi, namiji abun tsoro ne, mu maza halinmu saidai Allah abu saikace a film                
            
                wlh kuwa dan uwah xuciyoyinmu ba kyau shiyasa wollah bamu ganin da kyau                
            
                wannan gaskiya ne, ni abunda ma yake Bani mamaki wai ba zaka Auri mace saikaxo kace mata ina sonki kuma inason na Aureki, babu zalincin da yafi wannan                
            
                chemistry of what please?
you're totally not concerned about how she'll cope
tun farko kasan bazaka aureta ba meyasa ka nuna mata soyayya?
maza kuji tsoron Allah wllhy,kuna sa mata cikin matuqar damuwa
Allah ya kyauta.
Ka sameta kawai kayi mata magana in a polite way yanda zata fahimce ka although dai doke ta shiga damuwa
Allah bata haquri ya sauya mata da mafi Alkhairi.                
            
                hmmmm shekaran ku nawa kuna tare Allah kadai yasani sai kai da ita maxa nawa tarabu dasu dalilin kah uhmmm xagi da tsangwama nawa Tasha akanka Allah ka dai yasani but tashi daya kaxo dawatakalan mgn da batada ma'ana uhmmm wlh kaji tsoran Allah kanada yan uwa mata kuma kar ka manta abunda kayi shi xa'amaka amma                
            
                Mehn just broke her heart and wait for ur turn. karma isn't a bitch                
            
                Sai ku koma physics                
            
                ohhh Allah another breakfast about to be served!!!😢                
            
                Aifa zaifi                
            
                if yhu really know yhu are not interested why the yhu accept her from the first place,,, Allah ya Bata Mafi alkairi                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment