Wai meh yasa Idan aka ga mace na zuwa jamia sai ah dauka yar iska ce Ko kuma waye wanta yayi yawa.for instance ace ta hadu da wani sunyi exchanging number he called her and did all de blablabla finally he will start requesting I think we should go on a date after all Ke da aka turo ki mkrnt and they did be like ina ya Kamata Muje kaman ke daman kin saba zuwa wai Kawai dan ya gwada ki ???Maza dis days are disgusting wlhy. Pls Kuji tsoron Allah kudai na kula yarinya if you know you ain't going to marry her Saboda duk abunda Kama yar wani sai an mah taka times 2.Allah yasa mu dace
Some men are just like that naturally even if they marry they will have affairs. San Mata yayi musu yawa har ya zama masifa a kan su. I have friends that do this wallahi a kan titi sai su tare Yarinya to flirt and get her number Kuma just for fun not that they intend to marry her. Allah ya sawake
Well said, but I want to you to know that we should blames both gender rather than males alone.
Bahaushe na cewa wai "sai bango ya tsage kadangare ke samun kofa".
Solution to it kawai shine duk wanda kuka ga ba mutuman kirki bane to kuyanke alaka dashi san nan kuma ku dage da addu'a Allah ya muku tsari da ire-irensu Easy peasy.
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment