Dec 6, 11:11 AM

Man Divorces neighbor's wife

Uncle NB ina gaisuwa, dan Allah tambaya nake, wata mata ce take leqen katangar makwabta dan taji ana hayaniya sai makwabcin nasu ya ganta, yana ganin ta sai yace na sake ki in mijinki ya yarda, mijin nata na daka sai yaji abinda makwabcin ya fada, ae kuwa yace ya yarda. To wae shin wannan auren ya saku? A taimaka a gaya wa yan aji Godiya nake

Replies

(2)
Dec 8, 05:30 AM
Wasan banza dai, it just proves that dukansu basuda hankali, aure yawuce wasa ai
Dec 9, 03:31 PM
Deejangala Dec 8, 05:30 AM

Wasan banza dai, it just proves that dukansu basuda hankali, aure yawuce wasa ai

1
its even funny abin, se kace wani comedy.
×