Most Of The Girls here Crying Out To Find The Best Husband They Can Find. 
But The Question Here Is That All you Want ( Someone That Can Feed Them Cloth them and take Catre Of You Health To His Best Of Ability) ?
When You think of it You and The Society are  The Agent Stoping you From Marriage
Most Of Our Parents Married in One Room Apartment Before Allah ya Bude Musu...Amma Yanxu Room color in Bai mata Ba Zata Pasa Auren...Most of Mazan Nan Nason Aure Wallahi But the Moment ya Fara lisafin Abunda Dole Ya Tara Before The Marriage sai Yaga He Won't be Ready For Three Years or More. Dole Yagan ki ya Chire Ido.. Or Shedan Ya Rijayeshi Ku Fada Zunubi.
Women Make Life Easy For These men And Your Selfs. 
When You Look At It This Wealth You Are Looking For Wallahi it Was Writing for perior to your Birth. Arzikin da Zakichi A Duniyan nan Duk Allah ya Rubuta Miki.. So In kin Aure Mai Kudi And You Are Enjoying his wealth just Know Rabon ki ne Wanda Allah ya Riga Ya Rubuta miki Tun kina Chiki Fah... En Mata Nawa Suka auri The Rich man They Want but Arziki Da Nishidin Rayuwa da take Before the Marriage yafi wanda Take In his Home. So Be Calming Down And Look For Mai Addini Da Kyaun Hali And Support Him. Insha Allah Allah Will Open His Doors For You
                
            
                Insha Allah                
            
                basu fa san me suke so ba                
            
                amazing advice. it's them that are making things difficult in the first place..                
            
                most of them are facing problem at home or within the community, they dont have someone to listen to them while they need someone to care, listen, and help them out but those close to then give them an I dont care attitude.
so the best they can do is just to get married thinking the husband will fill that space                
            
                haka ne but all what their eyes is on is money, if you dont have money you are nothing but a bullshit.
kawai dai Allah ya zaman mana spouse mafi Alkhairi                
            
                salam                
            
                Abinda aka fiye nema yanzu shine ready made husband, Allah ya sa mu dace                
            
                Asssalm Hajiya zainab ya kk                
            
                jazakallahu khairan
Allah ya Azurtamu da mazaje nagari masu son mu tsakani da Allah 
Ya Allah ka Aurar damu                
            
                Wslm                
            
                aslm                
            
                Amin                
            
                Thank you for the advice                
            
                salaam Ina neman matar aure fa doguwa sawwama qawwama                
            
                u have said it oll🙌                
            
                ga irin naku halin nan kuma kowane side da nashi problem din                
            
                bawai ready-made ba mai sana'ar yi dazai iya riqe iyalinshi da ita mai ilimin addini dana zamani mai hankali da nutsuwa da sanin y Kama mai muhalli ko yakeda halin samar musu muhalli wanda y shirya daukan dawainiyar mata dakuma yaranshi wanda zai mutuntata iyayenta da kuma yanuwanta 
Wannan shine ready-made                
            
                Ameen thumma Ameen                
            
                Wslm                
            
                Assalamualaikum                
            
                Allah ya saka ....Wannan shine zance                
            
                they're waiting for the right person and right person dinnan fa suna nufin mai abin duniya kuma fin rabin matan duniya haka suke idanma sukace maka ba haka ba to taqiyya suke                
            
                wlh wlh wlh most of the ladies da zaka nema baban ta Aron 1 room talll aka bashi ya aure maman su, but Kai ga karatu, Sana'a da Kuma kaunar ta d kk ..
     ban taba samun soyayyar gskiy bh, even though alhamdulillah iyaye na suna da rufin Asiri Mai karfi, na nema 2 cousins nwa suna bni wuya bbu kulawa yadda kasan dole kk musu..
     I never received call from lady da sunan she wanna check on me, Ina tunanin tun gma secondary school nwa da wata yarinya take so na sosai, and nyi regretting qin amincewa                
            
                😂😂😂 miji na gari                
            
                Aslm Nashirya Yin Aure Amma Bani Da Matan Dadan Aura Atemakamun Insamu.                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment