Malam Baza kasan Ana sanyi ba โ๐ฌ saika leqa window da Daddare ๐ kaga Aljani ๐น Da Rigan sanyi  ๐.......๐
                
            
                hk ne                
            
                ๐น๐น๐น                
            
                Kun bi kun dame mu da zancen sanyi, We in Abuja don't even know ana wani sanyi                
            
                Come and spend a night in zaria ๐ฅถ                
            
                So I heard fa. Was speaking with a friend few days ago take cewa Abuja babu wani sanyi. Kawai dai irin na safiyar nan ne. Afterwards sai dai ma a dan yi zafi                
            
                Ai ba ma sai ya karasa Zaria ba. Idan ya kamo hanya ya yada zango a Kaduna tukun. Daga nan idan yaso ya karasa Zaria ko ya juya                
            
                hhh chb din ๐น๐น๐นk leko mutuwarka knn                
            
                wallah fa bamu sani ba kam but duk sun ishe mu da maganr sa๐                
            
                Yas is true oo ba'a sanyi a Abuja and ko na safiyar ma ba wani sanyi ake ba                
            
                Hahahahhaha wallah ni har so nake na zo naji sanyinan da ake ta fada ๐                
            
                Ikon Allah.
Allah ษaya gari banban                
            
                Allah koh ๐                
            
                ko kaga ya kunna wuta Yana Jin dumi                
            
                yes, during the day its usually hot.
Only in the early morning that we have cold temperatures                
            
                hhhh ko                
            
                I for like stay for this Abuja o.                
            
                ๐๐for sure idan kaga Aljani da rigan sanyi,taki ta qare๐                
            
                Ai nikuwa nasan Ana sanyi chap hmm 
naje garin da tunda nake ban taba Jin irin wannan sanyin ba. naje da niyyan yin 2 wks insha Allah 1 wk nayi na gudo ๐                
            
                hhhh haba dai                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment