kaga mace takai mace amma babu stable saurayi, majority people think negatively about them which is not fair.
                
            
                Ok                
            
                Kai zuhra wai ok😂                
            
                ok Allah ya saita lamarin aragi guri                
            
                komai lokacine....                
            
                I'm yet to come across dis kind ladies oo😂                
            
                Ahhh Toh sis but basa ganewa                
            
                To Khadija mi zance  kana magana za'a hau kanka                
            
                wanda beganeba sai yayitayi.walh sis Rayuwarnan sauki gareta.one thing I knw shine duk saurinki,damuwarki bazaki ko bazaka taba jawo nesa kusaba sai lokaci yayi.                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment