attention to all users of this platform 
Muna so muyi wani abinda alheri domin saka marayu ko wani mara lfy cikin farin ciki
idan da wani advice door is open
                
            
                Allah ya karo arziki mai albarka ya kuma Baku ikon yi🤲                
            
                Allah Ubangiji ya bamu iko                
            
                Aii advice din shine kawai k basu kudi sbd shi ke hanasu ciyar d ya ya d kuma biyan kudin magani.   Ammn k siya sbd ynxu wasu iyayen maza idn k basu kudi maimakon suyi abn hnkl aah sai suje suyi aure😭😂 sbd an taba hk a gaban unguwar mu su kuma iyaye mata maimakon suyi aiki sai su fara bara. Allah dai y kyauta                
            
                Toh, Alhamdll, wannan tunani naka yanada kyau sosai
muna da Kungiya well registered with account number, 
wanda aikin sune kula da marayu da marar sa Lapia a koda yaushe
so our door is open when ever you are ready to help🙏🙏                
            
                ina so mutanan cikin platform din nan su fito kowa ya bayyana view dinsa game da wannan abun alheri...sannan zamu tara kudin ta hannun owner din platform dinan....kada hankalin mu ya tattara wajan matchmaking ko maganar aure a'a muyi wani abu dan wani sarasa karfi su amfana                
            
                please girls are in need of sanitary items
kuma sanyin da ake ana buqatar kayan sanyi
da irin su slippers 
da dai abunda ya sawwaka
kuma ga wasu sun jima a asibiti ba kudin settlin bill                
            
                hakika akwai marayu da wadanda ke cikin hali ga uwa ga uba amma babu tayi yawa sannan akwai marassa lafiya da an dade ana jinya har an daga komai an saida daga karshe an hakura saboda dan abunda aka tara bai isa ayi amfani dashi don warkar da rashin lfyr nan ba sai dai a sha magungunan da zai lafar da ciwon. Akwai ciwukan da suke da cin kudi sosai kamar Cancer,kamar wadanda diabetes yai masu mugun kamu duk suna bukatar taimako,Ka duba wadanda aka mutu aka bar musu yara ko makaranta ka sakasu ka musu babban gata idan akwai babba cikin yaran ka bude masu yar karamar kasuwa kamar trader da zasu dogara da ita,matan da aka sako mazajen basu taimaka masu da dawainiyat yaran ka duba abunda suka fi bukata ka musu,akwai wadanda aka kora daga gidan haya gashi basuda matsugunni suma zaka iya taimaka masu in katsina kake wlh gasu nan kala kala kowane angle sai ka koka ma wasu. Allah ya saka maku da alkhairi ya baku gidan aljanna                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment