Aslm maza da mata na wannan feji Mai albarka fatan kowa ya tashi lafiya da kuma yanayi najin dadi d walwala...
Yau naga group din namu yayi tsit ba alamar kowa a ciki sbd ba abinda za'a dan tattauna akai...
Dan haka zanyi amfani d wannan dama in in kawo mana maudu'in d zamu tattauna akai...
1.Wanne abu ne daya faru a rayuwarka wanda bazaka taba mantawa dashi ba walau a makaranta ko a rayuwa t yau d kullum.
2.Wanne abinci ne yafi birgeka a rayuwarka..
                
            
                Uhmmmm Abubuwa da dama sun faru a rayuwa ta wanda bazan taba mantawa ba har na koma ga Allah Alhamdulillah Ala kulli halin
Rabuwa da mamana da yan uwana  rasuwan mahaifina kai so many things de Allah  ya kara mana hakuri kawai 
Abinci da nafi so shine jollof din shinkafa da wake da kifi doya biredi  sai rice and Stew                
            
                subhanallah 😭😭😭😭 Allah y jikansu d rahma yasa aljannah ce makomarsu....🤲🤲🤲
Gsky ne munji naki lalle kawai abubwan d kike so d yawa                
            
                Allah ya haskaka makwancinsu                
            
                Ameen ya Allah but mamana tana da Rai kawai de ina nesa da ita ne                
            
                eyyah y kamata ki koma kusa d ita sbd ke mace ne kina d bukatar kulawar mama                
            
                Uhmm nifa ina ganin da za'a rubuta litafi akan rayuwata mutane zasu dau darasi sosai                
            
                Hakane but Amma kasan kowa da kaddarar sa a rayuwa Kuma Allah baya dorawa bawa abun da bazai iya ba and  is not easy sometimes sai de mutum yayi kuka yayi addu'a ya Kuma godewa Allah  but idan akayi hakuri komai zai zama tarihi                
            
                Hm gsky ne wannan ai kuwa inason jin labarinki                
            
                @baffancy yau dai kanason entertaining gidannnan, thank u 
Alhamdulillah ala kullihalin 🙏                
            
                allah jikan su                
            
                Ameen                
            
                1.gaskia kawai abubuwa da dama da bazasu irguba 
2.wainar shinkafa da dambu 😹                
            
                Sannu da kokari Mutumi na. Kwana biyu, ya gari?                
            
                wlh lfy lau gaba daya ka buya ka zamo mana kamar bako                
            
                Amin,Allah ya hada fuskokin mu a Aljanna                
            
                1- I'll never forget the day that I lost my Dad Subhanallah 💔😪
may his soul rest in jannatul Firdaus....if u come across this please say a prayer to him may God Reward u.🙏🙏
2-Tuwo😊🙌 I love it to da extent                
            
                Na gane ashe mutumin yana daga masu raya gidan nan,Dr Ina ka shige ne?                
            
                Amen ya Allah                
            
                Allah ya jikan shi Allah ya masa rahma                
            
                Ae farida Dr yayi Nisan kiwo yau wai bazai samu shigowa ba                
            
                Ohhhh su baffancy fa ba laifi ana kokari to Dr 🌚ka shirya  gobe kai muke so kayi entertainment din mu 🤣                
            
                subhanallah 😭😭😭 Allah ubangiji y gafarta masa yasa can tafi nan.🤲🤲🤲
a koda yaushe inajin irin damuwar d kuke ciki idan naji kun rasa mahaifa musamman a wannan zamanin daya zama ba maiyi ma sai mahaifan dole
Lalle tuwo kuma ikon Allah kowa d kiwon daya karbeshi                
            
                Harda wani wayancewarki kinfi kowa sanin inda yake ke zki Kira mana shi y fito                
            
                Aamiin ya Hayyu ya Qayyum
thank you sister                
            
                life is not easy without a dad may your soul rest in jannatul Firdaus Ameen y Allah 2.fried rice and chicken                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment