Love Question
Baffancy Dec 27, 05:59 PM

Love Question 0

Aslm jama'a barkan mu d wannan lokaci d fatan kowa yana cikin koshin lfy Allah yasa haka ameen.. Masoya tambayata yau akan ku take🤔 Tambaya: wanne yanayi zuciya take tsintar kanta a duk lokacin daka/ki takewa wa wani/ta son kurewar numfashi kuma akai rashin sa'a wannan zuciyar b takai/ke takeba..??? Wanne yanayi ka taba tsintar kanka bayan faruwar hakan Wanda bazaka taba mantawa dashi ba????
post

Replies

(33)
Baffancy Dec 28, 07:54 AM

kaga wlh akwai abinda y faru ne inaso in warware wata matsala ne
reply 0
Saudat Mansur Dec 28, 01:46 PM

ok Ina jinka ya xa'ayi muyi maganar
reply 0
Aisha Muhammad Aminu Dec 28, 04:24 PM
Hmmmmm ai kawai kaidai bari, kawai zuciyar bazata taba samun sukuni ba kowanne lokaci aduk bugun zuciyar da qaunar take bugawa and u have nothing to do to stop that kasan shi so baya shawara idan ze shiga kawai a tsakiya zaka ganaka, kuma koda yaushe tunaninka zaka sami abinda kakesone koda kuwa reality yana nuna abinnan fa bazaka sameshiba, zuciyarka bazata taba yarda da hakanba, it's very very hard and painful this kind of love. Mostly idan hakan ta faru zakaji cewa ur life is worthless, inama da za'a dauki rayuwarka, zakaji gaba daya komai bakaso a duniya, zaka fara tunani sossai, damuwa, isolating ur self from people which sometimes leads to depression, in this stage someone can start to think of yanda zeyi attempting murder, some loses their mental health here, some kuma zasuyi loosing emotions dinsu from there bazasu qara soyayyaba, they will hate everything about love( Only the submissive and faithful ones can over comes this sometimes) but wallahi kafin ka dawo normal it takes time normally healing takes time. ONE SIDED LOVE IS THE MOST DIFFICULT AND PAINFUL LOVE EVER AN INDIVIDUAL CAN EXPERIENCE.
reply 0

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
how i feel about women General
a never ending love General
This is what i want in Marriage as a man Advice
friendship Relationship
Future Husband General
Are you ready!!! General
A Security guard at our school hmm!, wai he's in love with me Advice
what do you do for fun? Entertainment
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
A Friend General
What would you like to eat this weekends? Food
I find it hard to approach ladies General
If I get married, I want to be very married Marriage
What do you plan to Achieve this week? Business
Help a sister Relationship