Jiddarh Tanko posts

Posts History

    Title: giveaway
    Content: giveaway for the active members in this forum
    Category: Entertainment Oct 28, 08:34 PM
    Title: Raha
    Content: Sai kaga yarinya tayi ta adu'an neman Allah ya aurar da ita Sai Allah ya amshi adu'arta za'a kaita dakin mijinta tayi ta rusa kuka ita a dole so take mu yarda bata son bari gidansu.......as a single lady gani Nike kamar mocking dinmu marasa aure suke
    Category: Entertainment Oct 28, 04:23 PM