Ya hayyu ya qayyum dan Alfarmar sunayan ka 99 dan sirrikan da suke cikin su wanda ka sanar mana da wanda ka barwa kanka sani dan siffofin ka madaukaka ya Azza wajal ka zaba mana abokanan rayuwa nagari wadan zasu so mu su kaunace mu  ayadda ka halicce mu ya Allah🥺 wadan da zasu ririta mu su tattalamu su girmamu su mutuntamu su kula damu kamar ransu ya Allah wadan da hausawa muke musu laqabi da MIJIN MARAINIYA,MIJI NAGARI ya Allah wanda zamu masa biyayya mu zamu mataye sanyin idaniya kuma abun Alfahari agaresu wanda in sun kallemu xasu murmushi a fili ko a boye su gode maka bisa niimar da ka musu a mastayin samun mace tagari ya Allah a
ka kaimu cikin dngin miji nagari iyayen sa yan uwansa da abokanan sa wadan da zasu somu da zuciya daya🥺🙏 muma mu so su ya Allah aduk gari ko unguwar da ka kaddara zamuyi rayuwar Aure acikin ta Allah ka hada mu da makota nagari wadan da zamu hade kai mu zamo tsintsiya madaurin ki daya..ya Allah in munyi Auren kasa kwanciyar hankali farin ciki  wadatr zuciya hakuri da juriya fahimtar juna yiwa juna uzuri uwa uba so da kauna su jagoranci rayuwar auran mu kasa in mun shiga mun shiga knn ba yaji ba saki sai dai mutuwa ta raba ya Allah🙏 Allah kaine mai yanzu yanzu kaine mai kun fa yakun ita kanta kasan cewar amincewar ka take nema ta kasan ce Allah kayi ikon ka akan mu ....Ana ganin Maza je nagari kamar sun kare ya Allah ka karyata tunanin da hasahsen mutane akan mu duk nisan inda miji nagari yake Allah ka hada mu da su muma kasa mu kasan ce nagari agare su ba cuta ba cutarwa wanda baze iya fushin minti 5 dani ba😅🙈🥺🙏 ya Allah in a kaddadarar mu akwai zama da kishiya ka hada mu da tagari in mune uwar gda kasa mu zamu uwar gda tagari mu baza sarautar mu cikin aminci da lumanar ka in kuma mune Amaren 😅 Allah kasa mu zama amare na gari Allah ka mana katangar karfe da hassada......Ameeeeen ya hayyu ya kayyum Allah ka bayyana min dan Aljannah na🙈♥️🥺 duk nisan inda yake ka hadamu dashi nan bada dadewa ba.
DEDICATED TO ALL SINGLE LADY HERE♥️ I LUV YOU.DAN ALJANNAR KI NA NAN TAFE BI IZINILLAH ACIGABA DA ADDUA DA HAKURI AJI AKI JI AGANI AKI GANI😅🙏 BISSALAM
                
            
                Ameen ya hayyu ya qayyum                
            
                Amin Ya Rabbi                
            
                Ameen yaa Rabbi 💕                
            
                Allahumma Ameen 🤲 jazakillah 😍                
            
                Amin ya Allah                
            
                Allahumma ameen                
            
                Ameen                
            
                Aameen ya Rabbi                
            
                Ameen mun gode 🥲                
            
                Aameen 🤲🏽                
            
                Ameen ya rabbi🤲🤲                
            
                Amin ya hayyu ya qayyum                
            
                ameen ya Hayyu ya Qayyum                
            
                Ameen ya Allah 🙏🌹                
            
                Ameen ya Allah                
            
                Ameen ya Allah 🙏                
            
                Ameen yah rabbil alameen 🙏🥺                
            
                Ameen ya rabb, Jazakillahu khairan sister                
            
                Ameen thumma ameen                
            
                Ameen ya ilahil Alameen🙏                
            
                allahumma amin                
            
                amin ya rabb                
            
                Amen ya rabb                
            
                Amin                
            
                Ameen ya Rabbi                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment