i was divorce with two kids😭😭😭 wallahi right now am seriously in pains , I don't have anyone to talk to 😭😭 am just frustrated 😭😭 i have started a little business but yanzu bani da capital, gashi i learns so many things Amma babu capital 😭😭😭 my parents are not rich as well, bani da wani wanda zai iya taimaka min, Duk wanda ka tambaya taimako zai dinga maka maganan banza, I want to start something so that at least I can take care of myself and the kids for now,  Koh kuma ku taimaka min da aiki koh wani iri ne zanyi  please😭 Almighty Allah will reward you all
                
            
                Ki mai dasu wurin babansu, ko ki saka mai haraji. Babu yadda za’ai ki dau nauyin da ba naki ba.                
            
                dole zan mayar da su, Amma gaskiya zasu sha wahala                
            
                su nawa ne?                
            
                su biyu ne                
            
                she said two kids                
            
                i maza ne ki mai dasu chan in mata ne ki rike su amma da sharadin zai na kawo kudin kula dasu monthly. To in baki mai dasu ba kashe kanki zaki damuwa ta kashe ki. take better decision in the right sequence in ba haka ba ki samu depression allah ya tsare                
            
                kuma ba kowa zai ganki da 2 kids ya aureki ba sai mai karfin imani tunanin dawainiya zai.                
            
                nifa ba aure nace maka zanyi ba , please Idan baka da abunda zaka iya taimaka min da shi, karka kara min pray for me nagode                
            
                mmai da wukar, Allah ya baki hakuri                
            
                sweetheart is not going to be easy for you,but please take them back to the dad,you just have to be strong,but if you can the dad can negotiate he will be keeping money fo the kids need,thn you can keep them with your family and go out of the house and look for a job,you can also join it with online business for daily income, being divorce is very hard,pls be strong for your kids and your family,but if the dad is a lazy man who brings nothing to the time ,if the doesn't care about much about the kids,am sorry sis you need to work extremely hard,go to is family house you guy needs to negotiate,and pls don't put so much things in ur mind pls 
you need to be strong                
            
                i really appreciate sister, thank you so much 🙏 may Allah reward you 🙏😘🥰😍                
            
                kiyi hkr dear Allah yana tare da ke kidage kinemi abinyi kinsan wasu mazan da mugunta inkinsan babansu zai iya  kula.dasu wlh ki maida mishi su wuya bata kisa kuma yaran da suka wahala Alh suke zama wani Abu anan gaba kibisu da addu'a plz ko Ni nan wlh yara 3 nike dashi da ex Dina 
babban na wajen baban yace bazai bani ba 2 na wajena kuma baya musu komai  Amma Alhamdulillah nike kula dasu daidai karfinsu been a divorced is not easy Allah ya bamu mafita ya hadaki da nagari ya baki abinyi                
            
                Its never easy..May Allah Give you what u wish for, The Issue of divorce these days is beginning to scare me faa, like its everywhere!                
            
                Allah Sarki, Allah ya kawo miki mafita sis🥺 but a shawarance, ki maida su wajen baban su ko kuma ki kaishi court ya rinka baku monthly allowance, it’s his responsibility to take care of y’all har sanda kikayi aure, yaran sa kuwa babu Ranar dainawa tunda nashi ne, your fam should talk to his own family ayi magana ta fahimta Idan kuma Abin baiyi ba, take him to court. samun aiki wahala yake da yanzu, but zaki iya fadan irin qualification da kike dashi a Taya ki nema ko Allah zai sa a dace.                
            
                nagode sosai da shawarwarinki sister 🙏 Allah ya bamu mafita                
            
                toh shikenan sister nagode da kulawanki, Allah ya ba da lada, ya kuma biya miki bukatunki na alkairi                
            
                Ameen ya ALLAH                
            
                Allah ya shiga cikin lamarin                
            
                Amin ya rabbi                
            
                it’s well                
            
                it's the responsibility of the father to take care of his kids even after divorce. bansan meh matsalar mazan yanzu ba                
            
                Ameeennn ya Allah sis, Allah ya kawo miki mafita soon insha Allah.                
            
                Allah ya kawo miki mafita amma duk wadda akace auren ta ya kare kuma akwai yara toh saidai addua .                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment