kaduna guys🙋🏼♀️
                
            
                yes, here we are                
            
                yes ask now                
            
                Yeah we are here, go ahead and ask your question!😎                
            
                ask away. we here                
            
                is it true that kaduna guys suna da qaryan turanci?                
            
                wannan Kano guys kenan                
            
                Noo en garynmu basa karyan turanci sede na wani abun wanda wannan sun dauke shi normal abu neh                
            
                yan kano sunce wai duk sallah guys din kd nazuwa shoprite din kano nide nasan wannan qaryane but i want to here from you guys ya  abin yike ne?😄                
            
                Me ake nufi da ƙaryar turanci?                
            
                Wannan ƙazafi ne da neman ɓata ma ƴan Kaduna suna. Ai ƴan Kaduna ba ƙauyawa bane da zasu dinga wannan. Kanawan ne dai suke da irin wannan halin. wata ma da ta je Bayero mall cewa tayi ga ta a "Bayero malt" 😂😂                
            
                Kowa yasan yan kano, all they know is kano they can't think outside kano.                
            
                🤣🤣wato gata a Beyero malt maybe malt take son sha🤣🤣                
            
                yeah i reason with you 🤣🤣🤣                
            
                😂😂😂 toh wa ya sani mata. Maybe                
            
                🤣🤣                
            
                so funny wallahi wani qarya turanci. Well inaga ba qarya bane just that sabo dayi kawai . like me I have an aunt when she visit us Dana fara maga na fara sako turanci zata fara hararana  😆😄🤣 tace na fara kuma sabo ne                
            
                lorddddd😂😂                
            
                Sister Hauwau wace unguwan  kike a kaduna                
            
                saedah ke ma yar KD ce ? if I can get ur IG user name zan maki magana ta DM                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment