Don Allah menene yake haifar da tusar gaba? Sannan menene maganinsa please?
                
            
                Tusar gaba kamar ya? kamar mace da dinga tusa ta gaban ta?                
            
                Eh ta dinga jin tusa na fita ta gabanta,ko idan suna sex da mijinta ta dinga jin fitar tusa ta gabanta                
            
                kuma yana warin tusa ko dai iska ce kawai?                
            
                Iska ce kawai                
            
                Tusar gaba infection ne, kije ki Nema magani ASAP bcos Yana ragema mace daraja wajen miji.                
            
                Na karanta bayani game da tusar gaba mai zurfi da kuma Yadda ake maganin ta a wannan shafin 👇
https://www.lafiyata.com.ng/2024/03/tusar-gaba-ko-fitar-iska-ta-gaban-mace.html?m=1                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment