gaskiya some men want to marry. na money they stop 😭 us ooo.
Allah Ka aure damu... kafara aiki but you need to gather money before Kaye aure.
and every day komai na tsada na rayu. 
especially here in Abuja. salary of 150 to 200k is not enough to cater most of your need. tackle's Kachi za Kaye aure.
hmmmm. 🤔🧬🤔🧬🤔🤔🤔 Allah ka sauwa kimana inda zamuye aure da sauki. kuma kabamu Machi na gari to love us for who we are.
                
            
                Allahumma Ameen 🤲                
            
                wlh bro yaushe mutum yyi securing job yaushe Kuma zeyi saving har yyi reaching limit da zaka iya aure gashi lkc na tafiya. 
shi ysa kawai I decided to go back to farm. in Sha Allah the moment I harvest soya beans naga nayi rising 1m+ a soya beans alone zan tura. then December in Sha Allah sweet potato and white beans. 
bana da enough kudin aiki but na dage Ina Yi da kaina tunda amfani yyi saura kadan                
            
                insha'Allah God will help us through and bless our hustling. and don't forget Kaye investing the remaining money into business. because aure without something doiyor income is a suicide mission.                
            
                Kai bro. ai idan kaga nyi aure toh I already buy everything da znyi aikin gona dshi including labor. ai continues ne har illa Masha Allah                
            
                My situation right now😢                
            
                ayyah make sure ka fara making effort. ni na iya dinki sosai sbd bbu aiki so I decided to go back to farm. Kuma electrical engineer Amma bbu aiki                
            
                Allah sarki poster,Allah ya shiga lamarinka da sauran Alummar musilmai baki daya                
            
                Allah Sarki, rayuwa kenan kowa da damuwar sa. Wasu kuma sun shirya tsaf amma mata ta gari ta yi wuyan samuwa                
            
                Rayuwa kenan… while some of us have “??? stable” jobs after being broke for a loooong time  and knowing all the fake deceits about relationships and now not even desperate to get married… sometimes I just wish I was just broke and want to get married                
            
                lol is good to be stable then approach marriage. saboda being broke especially you don't have something doing is a suicide mission..... you can give a trial especially a girl you been together for long.                
            
                asaki duba wa akwai nagare                
            
                Amelia sister                
            
                when you stay with a girl for long, she starts looking like a sister not a girlfriend.. sai ka fara ganin Kamar Aure ya haramta a tsakaninku...😂                
            
                hhhhhh tohfa                
            
                Ameen y Allah                
            
                😂                
            
                ameen ya hayyu ya qayyum                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                poster ga fatima ku daidaita mana ko Allah zaisa a dace, tunda naga kamar bata da matsala                
            
                wace fatima daiiii😄                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment