Anayi shine kamar auren hadi ko auren dange,a situation whereby bayasan yarinyar kawai yabi umarnineh dan azauna lafiya toh auren dole neh                
            
                idan Kai ni daki kawai za'ayi a Rika ciyar Dani ana mun sutura. kawai ni dai nasan mata tawa ce toh zan iya yarda ana yi                
            
                toh Allah rufa asiri in this era and educated person ya yarda, I'm trying to be live that.hmm                
            
                ahtoh shine nima                
            
                Ameen thumma ameen wasu kuma auren jari neh shiyasa ake hadin                
            
                Uhmmm I get                
            
                akwai situation din da yake zama baka da option dole ka yarda kowa da ƙaddararsa Ubangiji ya bamu ikon cin jarabarwasa                
            
                Yeah Amma Idan Yaxamo Mai Biyayya Ga Iyayensane                
            
                😂                
            
                Ameen ya Allah                
            
                anayi mana, Nima yanzu case dinkenan. ance infitar da Mata last yr naki akasakamun December last year shine last date Amma bankawo ba yanzu. brothers Dina suka Kira abokaina wai afadamusu budurwata zasuje sunkai kudi ayimun direct entry.                
            
                🙄🙄🙄
wan nan shine asalin auren dolen 
toh kai meyasa bazaka fitar ba?                
            
                gaskiya ba budurwata ne Dani ba, mun break up. tho is not that serious relationship.                
            
                oooo I get it sai kayi  kokari kasamu kafun su kai                
            
                insha'Allah we can be friends if you don't mind                
            
                Really 
I don't mind                
            
                drop your number I'll chat you on WhatsApp                
            
                I  don't think is a good idea to drop my contact here. we should find another way , maybe through email.send your email then I will forward it to you.                
            
                Ai wani lokacin Education din ne ke sa wa a yi succeeding yi ma mutum auren dole.
Idan Allah ya hada mutum da iyaye wanda dole ra'ayin su za a bi. Shi kuma yaro ya san darajar iyayen sa, sannan yana gudun abun da zai je ya dawo. If he's tried all means to convince them or make those he thinks they listen to amma abu ya gaza. Sai kawai ya hakura.
Duk da dai auren dole a musulunce ba a yarda da shi ba, but wasu iyayen still suna yi                
            
                nidae gaskiya bana yadda anayima maza auren dole kawai dai maybe yanaso ya rabu da watane                
            
                true that's my believe                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment