Tambaya nake yi wai dan Allah idan namiji bashi da karfi sosai wajen mu'amalan aure idan ya kara aure zai samu lafiya?haka naji mutane suna fada.na nemi magani har na gaji ban dace ba.ina tunanin ko aure zan kara idan dagaske zan samu sauki. ina gudun kuma ko ba dagaske bane.ina neman shawarma. Nagode
ya danganci Rashin lafiya
misali ne Baka iya daukan buhun cement guda daya… sai kace idan ka kara buhun cement suka zama 2, karfinka Zai karu..tayaya? gaskia Wanda ya fada maka haka yayi karya…Baka iya gamsar da mace daya ba taya zaka iya gamsar da 2?
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment