who is currently at the trade fair in UNIMAID garden.. let's meet up or patronize you
                
            
                πππ   Sai dai na fillin sukuwa yanzu kam                
            
                hahaha yaushe ne wannan                
            
                2-3rd March                
            
                okay... na gudu zaria by then... ki siya mun tularen wuta ki turo mun lol                
            
                mu dai yan kaduna ni,Muna siyar da samosa,spring rolls,chicken wings,gizzards and Chilled zobo ππ»                
            
                Gani nan dawowa kaduna... let me patronize u if I come.. give me address                
            
                yeeehhπ»ππ
Rigachikun kaduna
chat or call me 
07042116420                
            
                πππ duk Wanda aka baza na Unimaid garden ba suyi ba ko?                
            
                hhhhhh ai na riga na gama kashe kudina shiyasa ko kallon masu sayarwa banyi ba bcox i have weakness for it Wallahi...idan na ga mai kyau sai na siya                
            
                okay..in sha Allah will                
            
                thank you π                
            
                πtoh shikenan uncle..... turaren wuta zasuyi Zaria inshaAllah                
            
                na maiduguri yafi kyau..bansan Yan maiduguri da rowa ba fa                
            
                πππ Ni yanzu akwai mai kama da rowa ne?.... ko kafi so in ajiye a wurina ?                
            
                exactly one year da kika mun alkwarin turaren wuta.. nace bara na tuna miki 
π                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment