ramadhan is coming, what do you plan of doing to make money?
                
            
                Tun da mun nema kudin tun last Ramadan ba mu samu ba, kawai Ibadah zanyi fully during Ramadan. zan dan fita na nema na ci da sha.                
            
                ai kuwa gaskiya ne π
alamun azuminan zai gara maza fa                
            
                ga school.                
            
                Afuwan
πΉπΉπΉLemme laff small π                
            
                sister do you have any!
if yes Dan Allah share it with meπ’                
            
                DM me WhatsApp +234 813 064 3023                
            
                hello                
            
                Aslm ykk                
            
                wslm 
lafiya Alhamdulillah.
you?                
            
                okay 
see your WhatsApp π»                
            
                ayyah.... sorry may Allah make it will for us                
            
                Do you mean like side hustle?                
            
                yup                
            
                what do you suggest?                
            
                Sai adduaππππ in akwai update, ki nuna mana hanya                
            
                No problem ππππ lafff ooo                
            
                Amin Thumma Amin                
            
                Hmm wai ni Ramadan ya iso nace bari inyi Ramadan packages nayi kokari nabiya kudin flier toh har yau bbu patronage koh dayaπππ Buh Allah Yana nanπ€β¨                
            
                kowa ta ciki sa yake yanzu π
π
π
                
            
                ayya, you should've contacted me for the flyer da kin samu kasuwa sosai wlh π                
            
                Sunan wani abu wai shi business strategy πππ                
            
                wai nikam koh dan soyayyan karyan nan bbu, valentine dayake haramun sai surprises ake gani, Ga Halaalu yazo bazasu siya ba                
            
                hhhh.... soyaya karya Kuma.
anyways kin yanayi rayuwa yanzu.
kawai Allah ya kawo kasuwa Mai albarka                
            
                ππ see u ai hannuna fa albarka yake                
            
                Are you from Maiduguri?                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment