Pls I want to know more about Babur girls, in term of marriage and general day to day human relationship...
                
            
                waye babur??                
            
                mainly from borno (maiduguri)                
            
                Ni gaskiya bana son ganin irin wadannan tambayoyin, Ba dukka aka taru aka zama daya ba fahhh, Akwai individual differences, mutum dan yare ne dosnt mean dukka halin su daya, Adduar dai Allah Ya ba wa kowa mafi Alkhairi.                
            
                that's the fact wlhi                
            
                babu dadi kam, amma kema Babur ce pls                
            
                Hello, I am babur by tribe, I will tell you this we are beautiful, nice, loyal, kind, religious, peaceful  with humanity.                
            
                Ni ba babur bace.                
            
                MashaAllah, that's a good one by the Babur people. Someone also told me the same characteristics too... am glad to hear dis from u as well. thanks alot                
            
                Matsala ta da Babur su saide namiji yayi wahala a auren su. Ko gara basa yi                
            
                a'a wlh ba duka ba                
            
                indai ancemaka mace da Borno take toh karshe kenan                
            
                maganan Allah da annabi suna da fara'a kam, Amma wallahi akwai su da rowan tsiya..... wannan kam ka tambaye duk Yaran da ba babur a Yerwa ba, Rowa ce farko zata fara futa..... however ba duka suka taru suka zama daya ba! Amma dai akwai rowaaa                
            
                can we talk pls..?                
            
                They are from Borno but not Maiduguri. They are from the southern part of Borno State. In Biu, Hawul, Kwaya Kusar and Bayo Local Government Area.                
            
                Usa Magiri                
            
                Sincerely, some of their men are stingy like mad, but the ladies are very nice, hardworking and cooperative in terms of marriage.                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment