Nakasa samun mace me irin wannan halin a saboda haka nake tsoron fara kula wata diya mace amma ina addu,a har Allah ya bani.
menene shawarar ku yan uwana
                
            
                Ka cigaba da addua ,da sannu Allah zai cika Maka burinka                
            
                akwai irin su dai amma ba sosai ba Sai dai kawai Allah ya  hada ka da irin su                
            
                Amen                
            
                Allah Ya Tabbatar da mafi Alkhairi                
            
                Akwai fah🙄                
            
                a ina?                
            
                kayi implementing wannan qualities din akanka in sha Allah zaka dace.                
            
                thank you sis                
            
                amin ina godiya                
            
                amin                
            
                Allah ko amma whl suke                
            
                ba sosai ba🙂
kana dubawa zaka samu!Kune a times baku Meya kamata Kuyi ba                
            
                itace macen da nake nema                
            
                I have a sister that's just like that
Indai zata so mutum toh tsakani da Allah take son shi                
            
                keep praying bro inshaa Allah zaka samu mae irin halinda kake buqata
and inshaa Allah zan tayaka da addu"a                
            
                A ganinka ba 
Amman a nawa opinion sunyi sauqin samu                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment