hello guys kun jini shiru kwana biyu ko toh gidan kakata aka kaini
                
            
                toh sannu da zuwaπ                
            
                So, Your Granny doesn't allow you to use phone, abiiπ                
            
                π€£π                
            
                Ehnn nah                
            
                π€£π                
            
                ππ                
            
                su mimie ana nan Asheππ                
            
                Wlh fah muna nan                
            
                toh sannun ki kanwata                
            
                Yauwa yaya                
            
                Kace ankaiwa tsohuwa damuwa                
            
                kut aysha ki fita a idona tohm                
            
                Daga fadan gaskiyaπππππ                
            
                see you ba wani nan zaki sani                
            
                Amma dai bakabar tsohowar mu da hawan jini bah koh? Sabida kar 'a komar dakai gobe                
            
                ke koh zan kamaki zaki sani                
            
                πππππππ                
            
                hmmm                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment