Gaskia nasha wahala a previous aurena yanxu inajin tsoron aure. Inason nayi aure but sai nake ganin bazan samu irin mijin danakeso ba,wanda hankalina ze kwanta dashi,wanda ze soni sosai. Ni ba wata babba bace 27 nake I'm still young  amma har yanxu ina cikin trauma.
                
            
                Uhmmm 
Kici gaba da addu'a Allah zai kawo miki mafita                
            
                Allah ya kawo Miki mafita                
            
                you're still young kuma Allah yga zuciyar ki da wahalar da kk Sha a baya. so my own advice is ki cigaba da addua'a Allah y zaba make exactly irin mijin d kk so.
Kuma ati bincike sosai kada ayi wasa plz, Allah y azurta mu da abokan zama na gari, yoo ko ni namiji š 26 ai hkr muke sbd bbu kudi da ynxu munyi wuf da uwar Wani tunda 'yan mata duniya ne gaban su                
            
                wannan ba hujja bace kada kiyi wa Allah mummunan zato mumini kullum dasarai aka sanshi  sannan kuma da tsananta addu,a                
            
                my dear wanan ba dalili bane har kullum na Allah basa karewa ke dai kawai zama ta gari kiyi kuma addu'a ki tsarkake zuciyar ki kiyiwa Allah kyakyawan zato in sha Allah Allah zai baki na gari Wanda ya dace dake and kina yawaita karanta wanan Addu'an 
Ų±ŲØŁŲ§ ŁŲØ ŁŁŲ§ Ł
Ł Ų§Ų²ŁŲ¬ŁŲ§ ŁŲ°Ų±ŁŲŖŁŲ§ ŁŲ±Ų±Ų© Ų§Ų¹ŁŁ ŁŲ§Ų¬Ų¹ŁŁŲ§ ŁŁŁ
ŲŖŁŁŁ Ų§Ł
Ų§Ł
 
Allah ya hada mu da abokan zama na gari                
            
                Allah y Baki miji nagari                
            
                Don Allah where do you live?                
            
                kano                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                I've saved it you can take down thanks                
            
                Acknowledged.                
            
                sister just have hope and keep on praying indai bakida hakkin shi Someone better will eventually come                
            
                Not all men is thesame just be patient n pray Allah will bring u someone who is better than Him don't loss hope ok.                
            
                Allah sarki
khairan in sha Allah
ki Aurenki in kin samu manemi                
            
                and you are too quick to contact a random stranger here.
hmmm wonders shall never end.
please don't let your emotions make your decisions, think think                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment