Dukkan Dan Adam Mai sabo ne mafi alkairin masu sabo shine mia tuba.
Na ga an tattauna akan cin bashi daga wasu manhajoji, sai nayi mamaki yadda abin ya zama kamar babu komai, sai kawai mu cewa kanmu lalura ce kuma muyiwa kanmu izinin cin kudin ruwa.
Kudin ruwannan shine Allah Ya ce Mai cin shi ya shirya yaki daShi a kiyama. Ya kamata muyi kokarin lura da kyau mu kuma Kara sanin addininmu, Dan wannan ba abin wasa bane, ko da mai unguwarku aka ce za kuyi yaki ai ba abin wasaa bane ballantana da Rabbil Izzati kuma a taron kiyama.
Kuma mu sani kudin riba rushe dukiya yake komai daren-dadewa.
Allah Ya warware mana Ya hore juriya da karfin Imani.
                
            
                Ameen ya Rahman 🙏🙏 ni 7k flexi suke bi na, Kuma hospital nje da kudin. A taimaka a biya mun ya Alhaji plz                
            
                ameen                
            
                Allahumma Ameen                
            
                Allah Ya hore mana                
            
                A taimaka ya Alejj hamza                
            
                Ameen ya rabb                
            
                Gaskiya ɗaci gare ta, Allah ya bamu ikon kiyaye wa, cin kuɗin ruwa yana da haɗari a Musulunci                
            
                Ko zan taimaka, Banda a biyan kudin ruwa Dan ba na fatan shiga ciki                
            
                Ameen                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment