Asslm 
House nace ba
am I the only 23 single lady 
da ko saurayi wanda ya kwanta min ah rai babu?
everyone around me is getting married oo😂😂
                
            
                Girl😂
Bake kadai bace, but everything happens in due time, Allah knows best and his timing is perfect                
            
                ba ke kadai bace😂😂💔
but all in due time in sha Allah                
            
                Its good to be married but it shouldn't bother you. There is more to life.                
            
                same here.... but inshaAllah the time is soonest                
            
                muna da yawa sis 😹                
            
                mu Kuma rijalu da na kai 26 ban taba zuwa Ko tadi bh. Kuma lpy klau nke😂                
            
                nifa bana gani sosai a dinga yin voice 😑😑                
            
                my dear lokacin ne muna da yww                
            
                To wa yace bakada lpy ne 🤣                
            
                mata mutanen mu                
            
                😂 mutane idan sunga bakau da budurwa kwata kwata hke ake tunani ki RPG din isn't working                
            
                Allah zekawo soon in sha Allah. mesunan mama na😊                
            
                saudat in Sha Allah                
            
                Seriously!? 😂                
            
                Su kuma mata ace aljanu ba  🤣 kai Allah dai ya rufa asiri 😅                
            
                Ameen ya Rahman 😁                
            
                I swear 🤣🤣 yau nke son zuwa wurin wata kwaila                
            
                hmm Ni I'm 25 and nama cire Rai da soyayyar I cannot come and kill my self abeg
and I believe komai lokacine when the time come Zaki komai ya wuce                
            
                Poster..it was me who made that post
I honestly wish I could be as strong as you.
smiles...I will always add u in my Dua
I pray Allah grant you a righteous spouse 
I do not know you but for some unknown reason I really like you.                
            
                Thank you so much for your prayers u really made my Day 
May Allah swt grants us spouses that Will be the coolness of our eyes                
            
                aa ba lpya ba                
            
                lpy klau sosai kam                
            
                my sister u aren’t the only one we’re many just keep praying Allah yana sane da mu bai manta da muba lokaci ne kawai baiyi ba Allah yayi mana zabin alkhairi kuma yasa Jinkirin mu ya zamo alkhairi                
            
                Amin Ya Rabbi 
nagode sosai                
            
                Innalillahi😂😂
Da kwalancin ta dai kaki zakaje ina? 😂                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment