Na taba take sahun barawo wani abokina ya gayyaceni mukaje birthday din wata yarinya a sabon gari kwatsam!! sai shari'ah police suka kawo raraka suka kamamu.
 Da yake wadanda aka kamamu din tare dasu makakku ne sai suka tsaya taurin Kai har aka sakasu acikin mota za'a wuce office.
  Nikuwa nace bazan bari kaina yey murfi ba,nasan ana zuwa office karshe a jimu a radio.
  sai na ringa yi musu magiya na hadasu da Allah da Annabi amman suka qi cikani.
 nace musu dan qur'ani da hadisi ki sake ni amman sukaki cikani.
Nace musu don attaura da injila(old&New testament)ki sakeni amman suka ki.
Nace musu don Sufi Ibrahima wa musa kusakeni sukaki cikani nace harda isah mah dan Allah
   wani daga cikinsu ya zagayo ya zabgan mari yace dan banza ashe duk kasan wnn littafan amman kk zuwa yawon ta zubar?
Nace masa wllh sahun barawo na taka yace muje office zakayi bayani a chan.
suka cacumeni zasu saka cikin mota da dai Naga da gskee suke saina fadi kasa na kama burgima ina kuka inaw cewa wlh idan suka sakeni daga wajen ma massalaci zan koma na tare nayi ta ibada
 nace musu Ni da sake bin hanyar sabon gari sai lahira ko mai irin kamata suka sake gani a hanyar su fille min kaii
  DA kyar nasamu na kwaci kaina inda na bari kaina yyi murfi da tuni an jimu a radio πππ
                
            
                πππππ                
            
                πππππ€£π€£                
            
                Something lyk dis yafaru dani amma abinda yataimakeni aikin da nake zuwa musu a station                
            
                π€£π€£π€£π€£π€£ ganiga wane ya ishi wani tsoron Allah                
            
                πππ Allah ysha da kaii                
            
                kizo akwai wani birthday a sabon gari,zan miki namota ππ                
            
                kema ina gayyatarki birthday a sabon gari,zan miki na mota πππ                
            
                akwai birthday gobe kizo ku wuce ππ                
            
                gsky fa don wlh nashiga cell popcy na yaji tofa sai nayi sati inaga                
            
                Kizo muje toh bakomaiπ
                
            
                wayyyo cikinaππ€£π€£                
            
                π₯°π₯°π₯°π₯°                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment