Bismillah, wato ni a fahimtata kamar bamu gane a cikin irin musibun da muke ba, amma mun tsakar musiba ta addini da zamani tsamo-tsamo ya kamata mu farka mu kuma Hankalta.
Babban magani shine mu Kai kanmu mkaarantun neman ilmin addini na malaman da suka san addinin da gaske, sannan mu Kai 'ya'ya da dangi, mu kuma koyar da iyali. Domin muna cikin zamanin da mutum zai wayi gari da Imani kafin yammaci ya koma kafirci (Allah Ya kiyayemu).
Ga shi bamusan ciwon kanmu ba, bamu San su waye mu ba, mun kasa gane daga ina muke, a ina muke, kuma ina za mu je.
Allah Yasa mu farka kafin muyi 'FARGAR JAJI' Amin .
Sai a rubutu na gaba Insha Allah
Ameen ya RABBIL Alamin
jazakallah khairan
You are very correct. I am very happy you are bringing this issue up. Muna cikin musiba sosai ba kaɗan ba kuma abun yana nema ya cinye mu duka, illâ wanda Allaah Ya tsare shi/ita daga musiban nan. Sharrin zamani ma ko baka tâshi kana yi ba, sai ka ga kan ka a ciki ka fâra yi. Allaah Ya gâfarce mu Ya kuma tsare mana imanin mu. May Allaah rectify our affairs.
amin-amin Allah Ya fidda mu lafiya
amin-amin
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment