Slm 
Dan Allah zanje lalle but I want to mix it myself because basuyi yayi ja sosai balle maroon, so what can I so and procedure pls
                
            
                some say add tsamiya(tamarind) soak and sieve, den mix it with the lalle                
            
                ok thanks                
            
                Mezan sawa lallena yayi janduhu ko mezansawa lallena yayi maroon dayawa mutane suna yin tambayarnan Alhamdulillah 
Mazo muku da amsar tambayar ku insha Allah
Nayi bincike nagano abubuwa da dama da suke sa lalle yayi maroon 
Kuma zaku samesu cikin sauki shilalle kafin yayi maroon yana bukatar abumai tsami  zaki iya samun tsamiya ko tsamin kanti ko zobo ko ganyan shayi coffe garin kanumfari garin cinamon (kirfa) khal tuffa asani duk wanda akasamu acikinsu shakimaida shi ruwan kwabin lallen ne kuma da dumi zakiyi amfani zaki rufe lallen da leda nadan wani lokaci zakiga lallan ya tsatso kuma yayi ja to dakinga haka saiki shafa lallenki zakisha mamakin yadda lallenki zaiyi zan duhu kuma yayi kyau                
            
                thanks                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment