akwai wanda zanyi maganar dashi anan
                
            
                yea                
            
                muna ji fadi mu baku                
            
                fadi muji... Allah ya bamu ikon bada shawara ta kwarai                
            
                muna ji                
            
                Toh sadeeq nagode                
            
                inason aure, na rasa yarda zanyi na fadama gida, gani suke har Yanzu ni karami ne                
            
                hajia amina                
            
                Toh fah                
            
                ai wannan me sauki ne... ka gama makarantar ka?kana da sanar yi? if yes to all..kaje ka same su ka gaya musu tel them kana son gujewa sabon Allah...in kuwa har kasan baka gama makaranta ba kuma baka da sana'a yi..kawai kaita azumi kana hakuri...dan baza su yarda ba                
            
                Nagama makaranta da sana'a, nayi karami kamar yarda suke fada.ko nace ina da yayin da basuyi ba, balle layi yazo kaina                
            
                Allah yayi mana nafuta                
            
                ka sanar da mahaifiyarka kayi mata bayani tunda dai har kana da sanaan yi, zata fahimce ka kuma zata taimaka maka gurin shawo kan mahaifinka da Yan uwanka,ka fito mata fili kayi mata bayani insha Allahu zaa dace, maganan yayyi kuma kowa da irin tashi kaddarar watakil Allah ya rubuta zaka riga su yi ne                
            
                na,am                
            
                ka memi wani malami a anguwanku da Babanku yake ganin girmansa kaje ka gaya masa abinda ake ciki ka ce ya jawo hankalin mahaifin naka. Sannan ka qara da wani kawunka ko abokin babanku.                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment