Muna kokarin samun shimfidar masallaci sai ga shi an sace Generator masallacin jiya da dare. Haba mana a cikin Ramadana fa, Allah Ya shiryamu
                
            
                muma last Ramadan aka shiga gidan mu aka sace mana generator da galan na Mai Allah yarufa mana asiri mutane basa tsoron Allah π me ribansu yanzu fisabilillah π€                
            
                ameeen                
            
                naka Wasa ne π                
            
                ameen π                
            
                Amin-amin                
            
                πππ                
            
                Allah yasa mudace, wata rana kaddara tana fadama mutane suyi abunda ba halinsu bane                
            
                Haka ne daman                
            
                ππ                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment