so I have a friend that's pregnant and she just found out and she told me ! she's pregnant in a hausa house with out marriage. she told me it's not 1 mouth yet and she wants to get rid of it before it starts showing ! Me as a friend what should I say to her is it a good idea or not ?
                
            
                OMG!!                
            
                Ha’uzibillah ta samu wanda yayi mata kawae su daidaita                
            
                Daidaitawa nada wuya,                
            
                If its less than 3 months, she can abort it, because life has not been put into the baby then.                
            
                he said she can not keep it because he has 3 wife's already                
            
                eh hkn                
            
                he  said she can not keep the pregnancy                
            
                what if it does not work                
            
                chb kuma shi yasan yn da mata yayi mata cikin aiko sai y cire da ita a ta 4 din aiko sai tayi istigfari ni b zance t cire b sbd haram ne idan tayi abortion ta gayawa mahaifiyarta sbd itace kawae zata rufamata asiru                
            
                Idan tayi abortion haram ne, kuma still ba'a aure da ciki shima haram ne                
            
                Gaskiya Abortion haramunne kuma komai zai faru a duniya mai karewa ne amman a lahira fahh, yanzu kawai abin da nake suggesting kiyi shine ki same mamanta make sure u calm her down kafin ki fada, duk da zata ji haushi diyarta ce, a haifadda shi. Amman Dan Allah a cire maganar abortion🙏🙏
Jarabawn ta kenan daga mahaliccin ta , ta natsu tabi da addua.
❤️❤️❤️                
            
                Abortion before 3 month is not Haram yet, though it is disliked (makruh)                
            
                tashin sense                
            
                Okay toh                
            
                Daidaitawa kamar yaya, shin kin Mata ba'a aure da ciki ne a Musulunci?                
            
                Let her just abort it and stay away from the guy, then she should continue seeking forgiveness from Allah                
            
                Mine here is, for the people blaming the guy, don't forget that this isn't a case of rape, ta sane tayi komai. She enjoyed every bit of it. I don't think claiming victim here is right. We should learn how to claim responsibly of our actions.                
            
                Thank you!                
            
                a ina? inji wa? cos it isn't up to 3 months; then she can abort? ok                
            
                gaskiya kam jarr uban nan babban mgn                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment