me yasa kashi 80 a cikin mata basa iya kiran samarin su idan har basu suka kirasu ba  koda kuwa tana sonshi 
50% achiki koda flashing basa iya yi idan kuwa zaiyi 1 months bai kirata ba 
shim girman kai ne? 
ko isa ce?
ko kuma soyayya ce?
                
            
                lallai Kam broh you said 80% Hmm is the one who is always calling me and I love her to the moon and back😂💕.
abun dace ne Dan uwa😂😂.                
            
                is not 80 person ohh because what's there to call but if is not s type of guy dat calls I will send dat same vibes to him if he usually calls I send d same vibes too                
            
                or maybe all of the above 😂                
            
                wai me yasa su kuma 80% na maza abun yana damunsu idan mace bata kira ba, in kai Mai kira ne zaa kiraka in baka kira kuma bazaa kiraka ba, kuma banda abun ku kune masu nema ai sai kuyi  hakuri kafin kusamu soyayya da zaran mace ta fara sonku to shikenen ba kai ba complain fa,kurika hakuri da halin mu mana muna dan Allah akwai abunda hakuri muke da ku fa 😊 I leave in peace 🏃♂️                
            
                kuma abin shine in har tafara kira sai yazama kamar takura agurinshi sai kuma ya fara complaining meh haka, tabu ta dame shi. Normally maza ne yakama ta sutanan da 70% na kira mata kuma 30%                
            
                Gaskia wasu in basu kira ba basuda ra’ayi akan mace saboda wasu kwana 2 sai suji sun canza ra’ayi                
            
                Wollah haka ne bah ko kuma da mutum ya kira su se su fara bada excuse                
            
                She wants to know whether you truly love her or not.                
            
                it depends. wata sai ta Kira sau 30 Dan Allah. it's not normal ai.                
            
                inada normal                
            
                to me
ba dauke shi a komai ba                
            
                I call mine oo                
            
                wawanci ne kawai                
            
                sometimes ai mazan ke sawa adaina kiran su wai sai kaji in suna cikin mutane ka kira mutun wai yace maka ya akayi bama zai bari a gaisa ba wai ya akayi hakan ai is not fair k kira masoyi amma yace maka ina Jin ki 😂sai an daina kira kuma su dinga Jin haushi 😅                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment