Umar  ya dauki nauyin karatuna bayan nagama 🥺 Abubakar ya bani aiki a NNPC achikinsu waya kamata na aura ??????
                
            
                who do you love more? and who respects you as a woman more?                
            
                Umar mana
Badan Umar ya biya miki karatun ba ina zaki samu qualification din da Abubakar ya sama miki aiki😅                
            
                na bcoz is ur namesake koh😂                
            
                best advice🙌                
            
                follow ur heart❤️but to me oo i choose oumar                
            
                Not because he's my namesake😂😂
He just deserves it
Imagine, sponsoring someone studies from 100L to final year is not an easy task                
            
                Yarinyar kirki
You made a fabulous choice🥰🥰🥰                
            
                None of them                
            
                gaskiya is not easy kam                
            
                🥰🥰                
            
                Ahh toh ke ma dai kin gani                
            
                he try                
            
                Taaap, to me kam wanda ya dau nawin karatun naki har kikazo wannan stage din. lalleh yayi hakuri ya jiraki bakaramin sonki yake ba. someone people can’t wait for you that long, he really love’s & cares but may b in halinshin ne bakyau to wannan kuma daban ne.                
            
                Umar                
            
                definitely umar! babu boko babu aiki....... bokon Umar shi ya kawo ki ga Abubakar..... Allah ya zabar maki mafi alkhairi                
            
                gaskiya                
            
                umar gsky amma ayi adua a nemi zanbin Allah😊                
            
                Ni zaban, coz ni xan fisu kulawa dake😏                
            
                ki xabi Umar sabida shi ya fara miki hallarci sai kibani number Abubakar, idan ya samamin aiki a NNPC kinga sai na aureshi, that way everyone is happy 😎                
            
                Umar please! abubakar saw you made! Umar saw you raw💁♂️                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment