Dan Allah meyasa Yan Unguwa basu son Fadar Abun Alkhairi akan Yan Nata idan anzo Neman Auren Mu..Especially idan sunga Kana Karatu 💔😞🤦🏻♀️Shike nan Dan Muna zuwa Makaranta munyi Laifi 💔
                
            
                Pls dama ana tambayan Yan unguwane akan mutum idan zaiyi aure?                
            
                Shine ae                
            
                some dos dt, of recent wllhy a guy did d same to my frnd, while he bomb into het elder brother without knowing 🤣🤣🤣wai dan Allah akwai wata ha gidan nan frnd dina kesanta so i came to investigate on his behave, can u imagine,  & wllhy it not a local area dazakache mayb okk dan yaga anguwan hakane                
            
                sweet@ with all d binchike, if is ment to be..wllhy Allah will make it ease no matter the circumstance                
            
                absolutely 💯 or Atimes 
wani lokacin ma suke Neman Mai nemanka Suyi maganar ka koh ba'a tambaye su ba                
            
                maganar Gaskia                
            
                Inshaa'Allah                
            
                can you imagine 😹😹💔Mutane sai Ahankali                
            
                Tabb munafukai kenan Allah ya mana tsari da sharrin su ameen                
            
                ke dai ki dinga neman tsari da sharrin mutum da aljan shikenan amma kam mutane yanzu abun da be shafe su ba suke yi.                
            
                Allahumma Amin                
            
                Wallahi sosai fah 
Inshaa'Allah                
            
                Amma kam wannan mugunta ceh                
            
                somethings are not meant to pain us.
if everyone in a place loves or likes you then there's a problem.  No matter how good you are akwai wanda they will definitely say bad things about you. Atimes we just have to do away with hearsay                
            
                Irina da baruwana da Yan unguwanmu wayanda nake gaisarwa ma basu wuce 3ba Ashe akwai kura                
            
                That means baiyarda da itaba kenan at first. Bakowa bane yake good time da Yan unguwanshi fa                
            
                Wannan ai shashanci ne atunanin su sune zasu Fadi zahirin halin mutum                
            
                God bless you, koni, tunda u ve no business with them🤷                
            
                Ana tambayar yan unguwa sai dai akwai masharranta a cikin su mana hardai in baki gaidasu waccen yarinyar ta cika girman kai wasu kuma dole ke sa ki ki gaifasu sbd sun cika sa ido ga rashin kama girmansu 🙄                
            
                wlh kuwa Mutane sai ahankali                
            
                Ehmana sosai                
            
                Sosai fah akwai su 
basu san darajar kansu ba sai Sharri                
            
                eh ana tmby amma akwai yadda akeyi, da Kuma irin mutanen da ake tmby, da kuma iya abinda zasu fada. Kawai dai yanzun bamu da wannan ilminne                
            
                Allah yakauta                
            
                Wallahi dae! da akwai wani mutumi a area mu kullum yna kofar gida fah toh idan mace ta wuce bata gaida shi ba kuma yasan ta... wlh se y fada wa baban mutum wae baka gaida shi 😂😂                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment